Browsing Category
Harkokin Noma
Jihar Anambra: Hukuma Ta Haɗa Kai Da Masu ruwa da tsaki Akan Magance Zaizayar Kasa
A ranar Talata ne gwamnatin jihar Anambra ta hannun hukumar kula da zaizayar kasa da ruwa da kuma sauyin yanayi ta…
Gidauniya ta horar da ‘yan gudun hijira a jihar Akwa Ibom kan dabarun noma na…
Akalla ‘yan gudun hijira 50 ne a jihar Akwa Ibom suka samu horo kan dabarun noma na karni na 21.
Wata…
Kwararru Ya Bawa Mazauna Karkara Aiki Akan Dashen Bishiyoyi Don Inganta Dorewar…
Tsohon Manajan Darakta na Kamfanin Liquefied Natural Gas (NLNG) Ltd Dr. Chima Ibeneche, ta dora wa mazauna yankunan…
Mata manoma a jihar Ebonyi sun koka kan yadda ake hana shigo da kayan noma
Kasawar Najeriya wajen tabbatar da wadatar abinci, a cewar kungiyar Mata masu kananan sana’o’i ta jihar Ebonyi, ya…
Ma’aikatu Sun Horar da Ma’aikata Kan Kula da Sharar gida
Ma’aikatun Lafiya da Muhalli na Najeriya sun hada kai da jihar Anambara wajen gudanar da horon kwanaki biyu na…
Harin Kwari: Manoman Tumatir sun yi asarar sama da kashi 70%
Manoman Tumatir a jihar Kano a halin yanzu sun koka da yadda wani kwaro mai suna Tuta absoluta, wanda aka fi sani…
HarvestPlus, ICRISAT Sun Buɗe Ingantattun Nau’in Gero
HarvestPlus Nigeria, wani shirin bunkasa noma, ya bullo da ingantattun nau'ikan gero guda biyu domin habaka noman…
Masu Ruwa Da Tsaki Sun Nemi Hadin Gwiwa Don Bunkasa Noma Da Kiwo A Jihar Ekiti
Kungiyar Musayar ilimi ta Burtaniya (KTN) da Global Alliance Africa sun yi kira da a ci gaba da aiki tare da masu…
Kungiyar Kimiyyar Dabbobi Ta Horas Da Masu Kula Da Nama A Jihar Edo
Kungiyar Kimiyyar Dabbobi ta Najeriya (ASAN), reshen Edo, ta horar da masu sana’ar sarrafa nama kan sarrafa nama,…
Gwamnatin Najeriya Za Ta Kafa Cibiyar Samar da Hatsi A Fatakwal
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta kammala shirye-shiryen kafa cibiyar samar da hatsi a garin Fatakwal na jihar Ribas.…