Shugaban kasar Rwanda Paul Kagame ya isa Najeriya a filin jirgin saman Nnamdi Azikwe dake Abuja, gabanin bikin rantsar da sabon zababben shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu.
…
Shugaba Kagame na cikin wasu shugabannin kasashen Afirka da wasu manyan baki da ake sa ran za su halarci bikin rantsar da shi a ranar 29 ga watan Mayu a dandalin Eagle Square da ke Abuja.
Leave a Reply