Take a fresh look at your lifestyle.

AIKIN TIYATA: MATAIMAKIN SHUGABAN KASA OSINBAJO YA GODE WA ‘YAN NAJERIYA

0 146

Mataimakin Shugaban kasa,Farfesa Yemi Osinbajo ya mika godiyar shi ga ‘yan Najeriya sakamakon cin nasarar aikin tiyata da aka yi mashi.

Sakon godiyar da Farfesa Osinbajo ya mika na kunshe ne a cikin shafin shin a Tuwita ranar Lahadi, 24 ga watan Yuli.

“Ina mai mika godiya tag a kowa da kowa domin adduo’in da mkuka yi mani a lokacin da ake yimani aikin Tiyata.

“AGodiya ta musamman ga kwararrun likitocin,Nas nas da hukumar asibitin Duchess International Hospital, Legas, domin kulawa ta musamman da suka bani.

“Allah ya saka wa kowa da kowa da Alkhairi.”

A babbab Asibitin kasa da kasa na Duchess International Hospital, Ikeja, dake jihar Legas.

 

LADAN NASIDI

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *