Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya amince da nadin Nasiru Ila a matsayin mataimaki na musamman akan harkokin majalisar wakilai ta kasa.
.
Nasiru,tsohon dalibin kwalejin Victory ne a Alexandrida Kwalejin Yammacin Landan,Burtaniya, kuma hamshakin dan kasuwa mai shaawar Jimar fatu kafin ya shiga harkar Siyasa.
A shekara ta 2011 da 2015, aka zabe shi a zauren Majalisa mai wakiltar gundumarTarauni a jihar Kano.
LADAN NASIDI
Leave a Reply