Take a fresh look at your lifestyle.

TARIHI DUNIYA:SHUGABA BUHARI YA JINJINA WA TOBI AMUSAN

0 463

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari,ya bayyana farin cikin shi ga nasarar da Tobi Amusan ta lashe zinari a gasar Tseren mata na mita 100 a was an guje-guje da tsalle-tsalle na duniya 2022,inda ta kafa sabon tarihi a gasar wasanni da kuma zama ‘yar Najeriya na farko da ta taba lashe gasar duniya.

A cikin sakon shugaban kasa ya yaba wa Ess Brume da ta wakilci Najeriya cikin girmamawa  da alfahari,da ta samu lambar Azurfa a gasar tsalle-tsalle ta mata.

 

LADAN NASIDI

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *