Take a fresh look at your lifestyle.

Gwamna Umar Muhammad Bago Ya kaddamar Da Shirin Dashen Itatuwa A Jahar Neja.

Nura Muhammad

9 195

Gwamnan jihar Neja dake arewa ta tsakiyar Najeriya Umar Muhammad Bago ya kaddamar da Shirin dashen itatuwa domin bunkasa tattalin arzikin jihar.

Gwamnan ya kaddamar da Shirin ne a ranar Litinin 5 ga watan Yuni a bikin ranar mahalli ta duniya na wannan shekarar da muke ciki, inda ya gana da masana da kuma masu bashi shawara na musamman kan batun.

A taron, Gwamnan jahar ya duba taken bikin na wannan shekarar na gurbacewar mahalli  da robobi ke janyowa da kuma duba wasu tsare tsaren sa na tsaftace mahalli da zai gabatar a nan gaba.

Gwamnan Umar Muhammad Bago ya kuma jaddada kudirin sa na bunkasa tattalin arzikin jahar ta hanyar yin anfanin da fadin kasar da Allah ya hore mata domin samarwa  matasa ayyukan yi, kana ya sha alwashin dashen itatuwa sama da  miliyan a sassa daban daban na jahar ta yadda za a cimma bukatar hakan bisa kudirin SDG na kawo sauyin mahalli da kuma shirin kungiyar kasaahen Afrika wato AU na kawo karashen dimamar yanayi nan da  shekarar ta 2063.

Tun da farko jakadan shirin na Afrika a Najeriya wato Great Green Wall, Dr Tabi Haman Joda tare da tawagar sa ya bayyana kudirin ganin sun bayyana alfanun dake tattare da shirin, ta yadda zai taimakawa gwamnatin jahar bunkasa  tattalin arzikinta  sannan ya kawo sauyi ga rayuwar alummar jahar.

Gwamnan Umar Muhammad Bago ya kuma  kafa kwamiti kan shirin karkashin Shugabancin professor M.T Usman domin taimakawa wajan cimma kudirin gwamnatin, inda ya bukaci kwamitin da  ya  bullo da tsari ta yadda jahar zata anfana da dimbin albarkatun kasa  da Allah ya hore  mata.

Gwamnan ya kuma nuna bukatar sa na daukar nauyin bikin na farko na Green Summit a bikin cika kwanaki dari kan kujerar mulkin jahar Neja.

Tawagar Shirin Green Campaign a karashe sun nuna goyan bayan su bisa kyauwawan tsare tsaren Gwamna Umar Muhammad Bago, inda suka ce matakin da yake shirin dauka zai taimakawa alummar jahar Neja da ma kasar baki.

 

9 responses to “Gwamna Umar Muhammad Bago Ya kaddamar Da Shirin Dashen Itatuwa A Jahar Neja.”

  1. For example, there is a relatively common polymorphism in the LH ОІ gene that is characterized by two point mutations in codons 8 and 15 resulting in two amino acid substitutions and an extra glycosylation site 88 priligy walgreens No difference in menopausal symptoms and severity of hot flashes HF s comparing combined hormone replacement therapy HRT plus tamoxifen Tam to tamoxifen alone in peri or postmenoausal women at high risk for developing breast cancer

  2. Hi, I think your website might be having browser compatibility issues. When I look at your blog in Chrome, it looks fine but when opening in Internet Explorer, it has some overlapping. I just wanted to give you a quick heads up! Other then that, superb blog!
    recharge uae number from india

  3. В динамичном мире Санкт-Петербурга, где каждый день кипит жизнь и совершаются тысячи сделок, актуальная и удобная доска объявлений становится незаменимым инструментом как для частных лиц, так и для предпринимателей. Наша платформа – это ваш надежный партнер в поиске и предложении товаров и услуг в Северной столице. Сайт бесплатных объявлений

  4. аккаунт warface В мире онлайн-шутеров Warface занимает особое место, привлекая миллионы игроков своей динамикой, разнообразием режимов и возможностью совершенствования персонажа. Однако, не каждый готов потратить месяцы на прокачку аккаунта, чтобы получить желаемое оружие и экипировку. В этом случае, покупка аккаунта Warface становится привлекательным решением, открывающим двери к новым возможностям и впечатлениям.

  5. Do you have a spam problem on this site; I also am a blogger, and I was curious about your situation; we have developed some nice procedures and we are looking to exchange strategies with others, why not shoot me an e-mail if interested.
    hafilat card

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *