Take a fresh look at your lifestyle.

Shugaban kasa Tinubu ya rattaba hannu a kan Dokar kudirin kare bayanai

10 198

Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya rattaba hannu kan dokar kare bayanan Najeriya, 2023 ta zama doka.

 

Dokar Kare bayanai ta Najeriya, 2023, ta ba da tsarin doka don kare bayanan sirri, da kuma aikin kare bayanan a Najeriya.

 

Wannan ya fito ne daga bakin Kwamishinan Hukumar Kare Bayanai na Najeriya (NDPB), Dr. Vincent Olatunji a taron tabbatar da tsarin NDPD Strategic Roadmap and Action Plan (SRAP) a Abuja, babban birnin Najeriya.

 

An gabatar da kudirin dokar ga majalisar dattawa da ta wakilai domin tantancewa da kuma amincewa da ita a ranar Talata 4 ga Afrilu 2023 ta wata wasika daga tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari.

 

Yanzu dokar kasa, sabuwar dokar ta kafa hukumar kare bayanan Najeriya ta kuma maye gurbin hukumar kare bayanan Najeriya (NDPB) da shugaba Buhari ya kafa a watan Fabrairun 2022.

 

Kwamishina na kasa ne zai jagoranci hukumar da alhakin kula da sarrafa bayanan sirri.

10 responses to “Shugaban kasa Tinubu ya rattaba hannu a kan Dokar kudirin kare bayanai”

  1. Nice post. I learn something new and challenging on blogs I stumbleupon on a daily basis. It’s always useful to read through content from other authors and use something from their websites.
    ??? ????? ?????? ??? ????

  2. В динамичном мире Санкт-Петербурга, где каждый день кипит жизнь и совершаются тысячи сделок, актуальная и удобная доска объявлений становится незаменимым инструментом как для частных лиц, так и для предпринимателей. Наша платформа – это ваш надежный партнер в поиске и предложении товаров и услуг в Северной столице. Свежие объявления

  3. варфейс В мире онлайн-шутеров Warface занимает особое место, привлекая миллионы игроков своей динамикой, разнообразием режимов и возможностью совершенствования персонажа. Однако, не каждый готов потратить месяцы на прокачку аккаунта, чтобы получить желаемое оружие и экипировку. В этом случае, покупка аккаунта Warface становится привлекательным решением, открывающим двери к новым возможностям и впечатлениям.

  4. Please let me know if you’re looking for a writer for your site. You have some really great articles and I think I would be a good asset. If you ever want to take some of the load off, I’d absolutely love to write some content for your blog in exchange for a link back to mine. Please send me an email if interested. Kudos!
    hafilat

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *