Take a fresh look at your lifestyle.

Uwargidan Shugaban Najeriya Ta Shirya Shirin Kyautata Wa Rayuwar Al’umma

0 145

Uwargidan shugaban Najeriya, Sanata Oluremi Tinubu, na shirin kaddamar da wata sabuwar kungiya mai suna ‘Renewed Hope Initiative’.

 

Renewed Hope Initiative ƙungiya ce mai zaman kanta da aka yi niyya ga mutane masu rauni, tare da mai da hankali kan aikin noma, saka hannun jari na zamantakewa da isar da lafiya.

 

Uwargidan shugaban Najeriyar wadda kuma tsohuwar Sanatan Legas ta tsakiya ce a ranar Juma’a ta gana da mambobin kwamitin gudanarwa na kungiyar Renewed Hope Initiative domin kammala shirye-shiryen tashinta.

https://twitter.com/voiceofnigeria/status/1672228351640051713?ref_src=twsrc%5Etfw%7Ctwcamp%5Etweetembed%7Ctwterm%5E1672228351640051713%7Ctwgr%5E21a8ff7e4bc52afeba216c6d1fa7682a4ef6bf09%7Ctwcon%5Es1_&ref_url=https%3A%2F%2Fvon.gov.ng%2Fnigerias-first-lady-set-to-float-renewed-hope-initiative%2F

 

Ladan Nasidi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *