Take a fresh look at your lifestyle.

WASANNIN KASASHE RENON INILA: NAJERIYA TA ZO TA 7th A TEBURIN KYAUTUKA

206

Tawagar wasanni ta Najeriya itace ta (7th) a teburin kyaututtuka a gasar wasannin tsere da tsallake-tsallake na shekara ta 2022 a birnin Birmingham, inda ta samu nasarar lashe lambobin yabo 35.

‘Yar wasan tsalle ta Najeriya Ese Brume ta samu nasarar lashe Ziyari a gasar was an wadda ta baiwa tawaar Najeriya dama ta farko a ranar ta 10 da fara wasan tsallake banaren Mata,a babban filin wasanni na Alexander.

A wasannanin da aka kamala ranar Lahadi, ‘yar wasa daga Najeriya a bangaren Damben mata Elizabeth Oshoba ta lashe lambar Azurfa.

Tawagar wasanni ta Najeriya tayi nasarar lashe Zinari 12 , Azurfa 9 da Tagulla 14 a gasar ta kasashe renon Ingila 2022. Tawagar ‘yan wasannin matan daga Najeriya a birnin Birmingham suka lashe lambar Zinari.

‘Yan wasannin guje –guje da tsalle-tsalle na suka samu mafi rinjayen lambar yabo,sai mai wasan dake bi masu na Kokawar mata.

 

Favour Ofili, Rosemary Chukwuma, Grace Nwokocha, and Tobi Amusan – Women’s 4x100m Relay

Tobi Amusan – 100m Tsallaken Katako

Ese Brume – Tsallake

Mercy Genesis Miesinnei – Kokawa (50kg)

Adekuoroye Odunayo  – Kokawa (57kg)

Blessing Oborududu – Kokawa (68kg)

Rafiatu Folashade Lawal – Daga Karfe (59kg)

Olarinoye Adijat  – Daga karfe (55kg)

Oluwafemiayo Folashade  – Daga karfe na Guragu (75kg)

Eucharia Iyiazi – F55-57 Jifar Dutse

Chioma Onyekwere – Jifar Dutse

Goodness Nwachukwu – Jifar Fai-fan Dutse

AZURFA

 

Favour Ofili — Tserarren Mata 200m

Elizabeth Oshoba — Damben Mata mai karamin Nauyi

Bose Omolayo — Daga nauyi na Mata

Ifechukwude Ikpeoyi — Kwallon Tenis na Mata 3-5

Ikechukwu Obichukwu — Daga nauyi na guragu maza.

 

Nasiru Sule — Tenis na Guragu 3-5

Taiwo Liadi —Daga karfe Mata 76kg

Hannah Reuben — Kokawa Mata 76kg

Ebikewenimo Welson — kokawa Maza 57kg

TAGULLA

 

 

 

 

 

Comments are closed.