Sojojin Najeriya sun cafke ‘yan taaddan da suka kai hari a cocin Katolika dake garin Owo na jihar Ondo dake Kudu maso yammacin Najeriya.
Babban hafsan sojin Najeriya Janar Lucky Irabor shine ya sanar da haka lokacin day a gana da shuabannin kafafan yada labarai a babban birnin taraytya Abuja.
Babban hafsan tsaro yace “sojoji sun kama wadannan ‘yan taadda ne tare da hadin gwuiwar sauran Jami’an tsaro”. Idan baa manta ba ‘yan taaddan sun kai hari ne ranar 5th watan Yuni, 2022 kuma suka kai hari akan cocin katolika lokacin da ake tsakiya da addua a cocin suka kasha sama da mutane 30 .
Leave a Reply