Take a fresh look at your lifestyle.

MINISTAN TSARO YA BUKACI MAIDA HANKALI AKAN YERJEJENIYA DA SOJOJIN INDIYA

0 162

Ministan Harkokin Tsaro, (Rtd) Manjo Janarl Bashir Magashi ya bukaci a gaggauta gudanar d yerjejeniyar sojoji tsakanin Najeriya da Indiya.

Janar Magashi ya sanar da haka ne lokacin da Ministan Harkokin wajen Indiya, Shri Muraleedharam ya kai mashi iyarar bangirma a Shalkwaytar  Tsaro dake Abuja, babban birnin Najkeriya.

Yace akwai bukatar mara wa Rundunar Sojin Najeriya baya a kokarin tan a yaki da bata gari,’yan taadda da masu yin garkuwa da mutune.

A nasa jawabi tawagar Indiya, Ministan Tsaro yace yana mutumta karfafa shirin da sojoji keyi na horaswa da musayar  bayanan sirri takanin kasashen biyu.

Baje Kolin KayanTsaro

Ya tabbatar wa Ministan Indiya cewa ai halarci kasuwar baje kolin kayayyakin tsaro da Indiya ta shiorya a watan Oktobar wannan shekar

 

LADAN NASIDI

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *