Majalisar Zartaswa ya amince da Naira Biliyon N718 domin inganta harkokin tsaron sufurin jirgin kasa.
Ministan Bbban Birnin Tarayya, Mohammed Bello ya sanar da haka ga Manema labaran Fadar Shugan kasa bayan kamala taron Majalisar Zartaswa da Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya jagoranta.
Yace: “Na mika bukatu ga Majalisar Zartaswa yau kuma Majalisa ta amince da kwangilar samar da tsaro da layin dogo a cikin gari.
Wadannan kanfanoniN Tsaro na Messers Al-Ahali da Messers Sea guard Security. Zasu samar da tsaro akan layin dogo mai tsawon kilomita 45 har da tashohin jirgin kasa guda 12.
“Kuma wadannan kanfanoni Zasu samar da tsaro akan kayayyakin layin dogo.
LADAN NASIDI
Leave a Reply