Rushewar tashin jirage na shigowa da fita Biritaniya sakamakon gazawar fasaha a ranar Litinin ba za ta sake faruwa ba bayan an yi sauye-sauye a tsarin, in ji shugaban kungiyar kula da zirga-zirgar jiragen sama ta kasar NATS.
Shugaban NATS Martin Rolfe ya ce “Mun yi aiki tukuru tun lokacin da muka dawo da sabis a ranar Litinin don tabbatar da cewa irin wannan lamarin ba zai sake faruwa ba.”
REUTERS/Ladan Nasidi.
Leave a Reply