Take a fresh look at your lifestyle.

Amurka Za Ta Bada Agajin Gaggawa Ga Myanmar

0 104

Sakataren harkokin wajen Amurka Antony Blinken ya ce Amurka za ta ba da karin dala miliyan 116 a matsayin taimakon jin kai ga kasashen Myanmar, Bangladesh, da kuma yankunan da ke kewaye da su domin tallafawa ‘yan gudun hijirar Rohingya da suka tsere daga Myanmar.

 

 

Wannan sabon tallafi da jimlar taimakon da Amurka ta bayar ga wadanda rikicin Myanmar, Bangladesh, da yankin ya shafa ya kai sama da dala biliyan 2.2 tun daga watan Agustan 2017, lokacin da sama da 740,000 Rohingya suka tsere daga kisan kare dangi, in ji Blinken.

 

 

Reuters/Ladan Nasidi.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *