Kotun Kolombiya Ta Yi Watsi Da Kara Kan Tsohon Shugaban Kasar
Kotun koli ta Bogota ta yi watsi da bukatar mai gabatar da kara na yin watsi da karar da ake yi na zamba a kan tsohon shugaban kasar Alvaro Uribe mai raba kan jama’a, lamarin da ya tsawaita zaman shari’a.
An gudanar da bincike kan Uribe da wasu abokansa a kan zarge-zargen cin zarafi da aka yi a wani yunƙuri na nuna rashin amincewa da zarge-zargen da ake yi masa na da alaka da jami’an sa-kai na dama.
REUTERS/Ladan Nasidi.
Leave a Reply