Tuni aka kawata babban birnin jihar Ogun Abeokuta sakamakon zuwan shugaban Najeriya Muhammadu Buhari..
Shugaba Buhari zai kai ziyar aiki na wuni guda inda zai kaddamar da wasu aiyyuka a jihar faraway da tagwayen hanyar Shagamu zuwa Abeokuta mai kilomita 42.
Sauran aiyyukan sun hada da rkunin gidaje na Kobape hanyar da ta hada hanyar Sagamu zuwa Abeokuta da kuma rukunin gidaje na Kings Court Estate, Abeokuta,duk daga kanfanin jihar ta Ogun.
Hakazalika Shugaba Buhari, zai kuma yi anfani da wannan dammar ganawa da masu reuwa da tsaki a jihar Ogun.
Ladan Nasidi
Comments are closed.