Hukumar yaki da cutuka ta Najeriya (NCDC) ta sanar da karin sabbin mutane 36 da suka kamu da cutar COVID-19 a fadin Najeriya.
NCDC ta sanar da haka ne a shafukan sada zumutar su game da cutar.
A shafin hukumar an samu rahoto a jihohin Tarayya 4.
Jihohin sun hada da Yobe mai kimanin masu cutar 30 sai Legas dake da mutum-3, Babban birnin tarayya kuwa FCT-2, sai jihar Ribas maimutum-1.
LADAN NASIDI
Leave a Reply