Kungiyar malaman Jamio’i ta Najeriya, ASUU ta kara waadin yajin aikin ta zuwa watanni biyu.
An yanke shawarar hakan ne a babban taron gamayya na masu ruwa da tsaki na kungiyar, NEC a Abuja
Har yanzu dai jama’a na dakon bayanan sakamakon taron daga bakin kungiyar.
Kafin taron kungiyar ASUU ta sanar a shafinta na twitter cewa ta yanke shawarar ci gaba da yajin aikin din din din.
LADAN NASIDI
Leave a Reply