Kimanin ‘yan Najeriya 31 da aka kwashe daga Ukraine zuwa cikin Romania sun iso Najeriya ranar Litinin 14 ga watannan watan da muke ciki na Marta a babban filin jirgin sama na Nnamdi Azikiwe dake, Abuja
Da wannan adadin tawagar ta bakwai na ‘yan Najeriya wanda suka gujewa yakin dake faruwa tsakanin Rasha da Ukraine
Jami’an maaikatar harkokin wajen Najeriya da Hukumar ‘yan gudun Hijira da Hukumar kula da ‘yan Najeriya mazauna kasashen waje suka tarbe su suka.
Wadanda aka yo jigilar tasu guda 31 an dauko su ne daga Romania kuma jirgin saman Turkiya ya dauko su zuwa Najeriya kuma sun sauka da misalin karfe 06:30a.m na safe agogon Najeriya.
LADAN NASIDI
Leave a Reply