Hukumar yaki da cutuka ta Najeriya (NCDC) ta sanar cewa kimanin mutane 36 suka kamu da cutar COVID-19 a fadin tarayya.
Hukumar NCDC ta sanar da haka ne a shafukan ta na sada zumunta game da cutar.
NCDC tace an samu rahoton cutar ne a jihohi 4 dake fadin Najeriya.
Jihohin sun hada da Yobe mai mutane 30 , Legas nada-3, babban birnin tarayya FCT-2, Ribas-1.
LADAN NASIDI
Leave a Reply