Take a fresh look at your lifestyle.

Dan Takarar Gwamna na NNPP Ya Sha Alwashin Bunkasa Hanyoyin Kudaden Shiga A Jihar Katsina

Kamilu Lawal,Katsina.

9 267

Dan takarar gwamnan jihar Katsina kalkashin jam’iyyar NNPP engr.Nura Khalil yayi alkawalin cewa idan al’ummar jihar suka zabe shi zai bunkasa hanyoyin ssmun kudin shiga daga arzikin da Allah ya fuwace ma jihar domin inganta rayuwar  su

 

 

Nura Khalil yayi wannan alkawalin ne a wajen taron kandamar da gangamin yakin neman zaben yan takarar jam’iyyar wanda ya gudana a karamar hukumar Mashi dake jihar

 

 

Ya bayyana cewa jihar Katsina tana bukatar mutum mai tunani da kaifin basira da zaiyi amfani da ilmin sa wajen inganta  tattalin arzikin ta ta hanyar zakulo albarkatun da Allah ya fuwace mata domin bunkasa su da nufin samun kudade domin inganta rayuwar al’ummar jihar

 

 

“Saboda halin da aka jefa jihar Katsina ciki a halin yanzu, ya zama wajibi ga duk wanda zai nemi kujerar gwamna ya kasance wanda zai iya kawo ma jihar hanyoyin kudin shiga domin ayi ma mutane aiyukan da zasu inganta rayuwar su”.

 

 

 

“Anan karamar hukumar Mashi muna da arzikin tataccen hasken rana da babu irin sa a fadin kasar nan wanda zamuyi amfani dashi wajen kafa kamfanin hasken wutar lantarki namu na kanmu wanda zai rika samarwa jihar biliyoyin kudade a duk shekara kamar yadda masana suka tabbatar”,inji Nura Khalil.

 

 

 

Kamar yadda ya bayyana hakan zai sa jihar tayi ban kwana da jiran daunin wata wata daga gwamnatin tarayya tare da bata damar gogayya da jihohi masu arziki wajen tara kudin shiga na cikin gida da za’a rika amfani dasu domin inganta rayuwar al’ummar jihar

 

 

 

Engr. Nura Khalil ya kuma bayyana aniyarsa ta samar da wani tsari da zai baiwa matasa damar samun guraben aikinyi ta hanyar tallafa masu da hanyoyin da zasuyi dogaro da kansu a maimakon jiran gwamnati ta basu aikin yi

“Zamu yi amfani da tsarin domin koyama matasa sana’o’i da kuma tallafama kanana da matsakaitan masana’antu domin samawa matasa da mata hayoyin dogaro da kai”, dan takarar yayi alkawali.

 

 

Ya kuma yi alkawalin inganta bangaren ilmi tare da tabbatar da kowane yaro a jihar yana samun ilmi kyauta tare da biyan kudin jarabawa ga kowane dalibin sakandire domin tabbatar da sun cigaba da fadada ilminsu a manyan makarantu

 

 

Yace, “Zamu samar da wani asusu na musamman da zamu yi amfani dashi wajen tabbatar da yaran mu sun samu ingantaccen ilmi a fadin jihar Katsina”.

 

 

Dan takarar gwamnan wanda ya yaba da irin kyakkyawar tarba daga magoya bayan jam’iyyar ta NNPP a wajen taron ya bukace su da suje gida su adana katin zaben su su jira lokacin zaben na 2023 mai zuwa su zabi jam’iyyar NNPP a dukkanin matakai domin inganta rayuwar su

 

 

Taron gangamin ya samu halartar jagoran kwankwasiyya kuma dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP engr. Rabi’u Kwankwaso wanda ya samu wakilcin dan takarar gwamnan jihar kano Abba Kabir Yusuf da shugaban jam’iyyar na jihar Katsina da yan takarar kujeru daban daban hadi da dimbin magoya baya da masu ruwa da tsaki a jam’iyyar ta NNPP a jihar ta Katsina.

 

 

A lokacin taron an kaddamar da yan takara tare da basu tutoci domin shiga lungu da sako da nufin nema ma jam’iyyar NNPP kiri’un samun nasarar zaben na 2023 mai zuwa.

9 responses to “Dan Takarar Gwamna na NNPP Ya Sha Alwashin Bunkasa Hanyoyin Kudaden Shiga A Jihar Katsina”

  1. Lifestyle changes which may help include Eating a diet rich in fruits and vegetables Cardizem diltiazem is a calcium channel blocker CCB used to treat heart pain angina, high blood pressure, and abnormal heart rhythms CCBs block the entry of calcium into muscle cells that make up the heart and that surround the arteries precio priligy 30 mg

  2. Hello! I understand this is sort of off-topic however I had to ask. Does building a well-established website like yours take a lot of work? I am brand new to writing a blog however I do write in my diary on a daily basis. I’d like to start a blog so I can easily share my own experience and feelings online. Please let me know if you have any recommendations or tips for new aspiring bloggers. Appreciate it!
    hafilat balance check

  3. В динамичном мире Санкт-Петербурга, где каждый день кипит жизнь и совершаются тысячи сделок, актуальная и удобная доска объявлений становится незаменимым инструментом как для частных лиц, так и для предпринимателей. Наша платформа – это ваш надежный партнер в поиске и предложении товаров и услуг в Северной столице. Свежие объявления

  4. аккаунты варфейс купить В мире онлайн-шутеров Warface занимает особое место, привлекая миллионы игроков своей динамикой, разнообразием режимов и возможностью совершенствования персонажа. Однако, не каждый готов потратить месяцы на прокачку аккаунта, чтобы получить желаемое оружие и экипировку. В этом случае, покупка аккаунта Warface становится привлекательным решением, открывающим двери к новым возможностям и впечатлениям.

  5. Wow, amazing blog layout! How long have you been blogging for? you make blogging look easy. The overall look of your site is wonderful, let alone the content!
    hafilat card

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *