Take a fresh look at your lifestyle.

Atiku Ya Bayyana Damuwarsa Akan Harin Da Aka Kai A Tashar Jirgin Kasa

Aisha Yahaya, Lagos

9 240

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar People’s Democratic Party, Atiku Abubakar, ya bayyana damuwarsa kan sabon harin da aka kai a tashar jirgin kasa dake karamar hukumar Igueben ta jihar Edo a kudu maso gabashin Najeriya, inda wasu ‘yan Bindiga suka yi garkuwa da wasu mutane da ba a tantance adadinsu ba.

 

 

A cikin wata sanarwa da ofishin yada labarai na Atiku ya sanyawa hannu a ranar Lahadi, ya lura cewa wannan rashin sa’a “shi ne na baya-bayan nan na tabarbarewar tsaro da ba a taba ganin irinsa ba a tarihin kasarmu.” 

 

 

 

Dan takarar shugaban kasar, yayin da yake jajantawa wadanda harin ya rutsa da su da iyalansu, ya ce “adduo’In ni da iyali na, muna nuna alhinin mu ga Iyalai da wadanda aka sace kuma muna addu’ar Allah ya dawo da su lafiya.” 

 

 

 

“Yana da mahimmanci ,kuma a nuna cewa wannan shine sabon tunatarwa game da buƙatar gaggawar sake fasalin tsarin tsaron mu, don kare rayuka da dukiyoyin ‘yan Najeriya.”

 

 

 

Bugu da kari, dan takarar shugaban kasa na PDP ya ba da shawarar “yin amfani da matsin lamba na diflomasiyya da ake bukata don dakile kwararar makamai da kai hare-hare a yankin yammacin Afirka da kuma kan iyakokinmu.

 

 

 

Ya ci gaba da cewa, “Ta hanyar yin hakan, za mu takaita karfin ‘yan ta’addar da za su sake amfani da su wajen kai hare-haren.” 

 

 

 

Atiku ya ba da shawarar cewa ya kamata a bi wadannan shawarwarin ta hanyar ” rage yawan yaran da ba sa zuwa makaranta a titunanmu da inganta tattalin arziki don samar da ayyukan yi ga dimbin ‘yan Najeriya marasa aikin yi, ta yadda za a rage tafkin da wadannan ‘yan ta’adda suke dibar mutane domin yin munanan ayyukansu.

 

 

 

“Na yi imanin wadannan ayyukan za su yi nisa wajen rage aukuwar rashin tsaro da samar da ingantaccen yanayin da ake bukata don ci gaban tattalin arziki.” 

9 responses to “Atiku Ya Bayyana Damuwarsa Akan Harin Da Aka Kai A Tashar Jirgin Kasa”

  1. My partner and I absolutely love your blog and find the majority of your post’s to be precisely what I’m looking for. can you offer guest writers to write content for yourself? I wouldn’t mind creating a post or elaborating on a few of the subjects you write about here. Again, awesome weblog!
    hafilat customer care number

  2. Thank you for the auspicious writeup. It actually used to be a amusement account it. Look complicated to far added agreeable from you! However, how can we keep in touch?
    hafilat card

  3. В динамичном мире Санкт-Петербурга, где каждый день кипит жизнь и совершаются тысячи сделок, актуальная и удобная доска объявлений становится незаменимым инструментом как для частных лиц, так и для предпринимателей. Наша платформа – это ваш надежный партнер в поиске и предложении товаров и услуг в Северной столице. Подать объявление бесплатно

  4. варфейс аккаунты В мире онлайн-шутеров Warface занимает особое место, привлекая миллионы игроков своей динамикой, разнообразием режимов и возможностью совершенствования персонажа. Однако, не каждый готов потратить месяцы на прокачку аккаунта, чтобы получить желаемое оружие и экипировку. В этом случае, покупка аккаунта Warface становится привлекательным решением, открывающим двери к новым возможностям и впечатлениям.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *