Take a fresh look at your lifestyle.

BA ZAN YI TAKARAR SHUGABAN KASA A 2023:BA ‘GWAMNAN BANKIN CBN

0 195

Kungiyar Emefiele Mobilization Team, EMT, race tace Gwamnan Babban bankin kasa , Godwin Emefiele, bai nuna shaawar tsayawa takarar zaben shugaban kasa na shekara ta 2023 saboda haka zai tsaya bakin aikin shi na gudanar da harkokin kudi .
A wata San arwa ga manema labarai da kakakin bankin Mr.Bashir Muhammed ya Sanyaa hannu. Yace Maigida bashida shaawar shiga wata siyasa Lamar y adda wasu me ikirarin hakan.
Mr. Mohammed ya kara da cewa Aikin gaban shi ne Gwamnan ya sanya a gaba,domin ganin cewa harkar kula da ci gaban harkokin da suka shafi aiyyukan CBN din shine abunda ya sanya a gaba domin ci gaban tarayya da kuma baiwa gwamnatin tarayya shawarwari. .
Wakilin kungiyar yace a kwanan nan Mr.Emefiele ya kaddamar da wani tsari na ci gaban aiyyuka 100 bisa dari da babbabn bankin ya tsara domin janyo masu hankalin masu saka hannayen jari a Najeriya .
 “ko a kwanan nan ya kaddamar Dalar shinkafa da Masara a babban birnin tarayya Abuja da Kaduna karkashin shirin tallafaw manoma miliyon40,domin bunkasa harkokin noma da rage wa kasar basussuka da take karbowa daga kasashen waje
Ladan Nasidi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *