Kungiyar kwallon kafa ta mata a Najeriya Super Falcon ta shirya wa gasar cin kofin Afirka akan takwarar ta na kasar kanada gone.
Jessie Fleming da Vanessa Gilles suka basu damar kai su karo na shida ya basu nasara akan zakarun Afurka a karawarsu ta farko a vancouver a ranar Juma’a (Asabat da safiya a Nageriya). Kodayake, Coach Randy Waldrum ta gudanar da wasan da ‘yan wasa 14 suka fi karfin ‘yan wasan, akasarin su sun iso kwanàki kafin fara wasan saboda bata lokaci lokaci wajen karbar visa daga kasashen su .
Awasan akwai yiwuwar Najeriya zata taka rawar gani matuka musamman a lokacin da ‘yan wasan sun warke daga ciwon da suka samu a lokacin karawa saboda akwai wasanni nan gaba kuma dole su warke.
Wasan karo na biuu zaa buga ne a filin kwallon Starlight Stadium, wanda zaa fara da misalin karfe 7.30agogon Kannada (3.30 am Talata agogon Najeriya).
Wannan rangadin wasannin zai baiwa Falcon damar shirin gasar cin kofin kwallon kafa na mata na Afirka da zaa buga karo na 12 a kasa Maroko daga ranar 2nd – 23rd watan Yuli a wannan shekara hakan zai basu damar zuwa gasar cin Kofin kwallon Kafa na mata na duniya a kasar Afstraliya.
TheNation/ Ladan
Leave a Reply