Shugaba Tinubu Ya Gana Da Sarki Charles Na III Usman Lawal Saulawa Nov 30, 2023 0 Fitattun Labarai Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya gana da Mai Martaba Sarki Charles III a ranar Alhamis, a gefen taron COP28…
Zamu Iya Samar Da Tattalin Arzikin Dala Tiriliyan A Shekara 10 – Shugaba Tinubu Usman Lawal Saulawa Nov 28, 2023 0 Fitattun Labarai Shugaba Bola Tinubu ya ce yin amfani da yawan al’umma da albarkatun Najeriya, tsarin sabunta bege na gwamnatinsa…
Shugaba Tinubu Ya Dawo Daga Taron G20 CwA A Kasar Jamus Usman Lawal Saulawa Nov 23, 2023 0 Fitattun Labarai Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya dawo Najeriya bayan halartar taron G20 Compact with Africa (CwA) wanda Shugaban…
Shugaban Najeriya Ya Taya Tsohon Shugaba Jonathan Murnar Cika Shekaru 66 Usman Lawal Saulawa Nov 19, 2023 9 Fitattun Labarai Jagoran Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya taya tsohon shugaban kasa Goodluck Ebele Jonathan murnar cika shekaru 66 a…
Najeriya Zata Haɓaka Manyan Makarantu Ta Hanyar Dabaru Usman Lawal Saulawa Oct 8, 2023 0 Fitattun Labarai Shugaba Bola Tinubu ya ce Gwamnatinsa na ci gaba da jajircewa wajen inganta ilimi mai inganci ta hanyar samar da…
Shugaba Tinubu Ya Halarci Bikin Samun ‘Yancin Nijeriya Shekaru 63 Usman Lawal Saulawa Oct 1, 2023 0 Fitattun Labarai Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya halarci bikin cikar Nijeriya shekaru 63 da samun ‘yancin kai da aka gudanar a Abuja.…
Shugaba Tinubu Ya Bayyana Karin Albashi Ga Ma’aikata Usman Lawal Saulawa Oct 1, 2023 0 Fitattun Labarai Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya sanar da karin albashin Naira Dubu Ashirin da Biyar (25,000) a duk wata na…
Shugaban kasa Tinubu Ya Bayyana Tura Motocin Bass Na CNG A Fadin Kasar Usman Lawal Saulawa Oct 1, 2023 0 Fitattun Labarai Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya ayyana wani sabon zamani a harkar sufurin jama'a a Najeriya yana mai cewa a…
Shugaba Tinubu Ya Bada Umurnin Ceton Daliban Jami’a Mata Usman Lawal Saulawa Sep 24, 2023 0 Fitattun Labarai Shugaban Kasa, Bola Ahmed Tinubu, ya umarci hukumomin tsaro da su yi kokarin kubutar da sauran daliban jami’ar…
Shugaba Tinubu Ya Ba Kungiyar OIC Aiki Kan Zaman Lafiya A Afirka Usman Lawal Saulawa Sep 19, 2023 0 Fitattun Labarai Jagoran Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya ce duniyar Musulunci tana da dabarun rawar da za ta taka wajen samar da…