Shugaba Buhari Ya Jefa Kuri’arsa Usman Lawal Saulawa Feb 25, 2023 9 Hukumar Zabe ta Kasa Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kada kuri’arsa a zaben shugaban kasa da na ‘yan majalisun tarayya na 2023. Dan…
Babu Alamun Tsaro A Sassan Jihar Edo Usman Lawal Saulawa Feb 25, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa Ba a ga jami’an tsaro a rumfar zabe mai lamba 1 da kuma 3 na karamar hukumar Oreado da ke jihar Edo a Kudancin…
Zaben 2023: Hukuma Ta Bayyana Hatsari, Da Damammaki Yayin Da ‘Yan Nijeriya Ke Zabe Usman Lawal Saulawa Feb 25, 2023 8 Hukumar Zabe ta Kasa Nasarar zabukan 2023 na Najeriya na iya haifar da sabon salo na gaskiya da rikon amana a Afirka idan gwamnati ta…
‘Yan Najeriya Zasu Yi Zabi A Zabe Mafi Muhimmanci A Duniya Usman Lawal Saulawa Feb 25, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa A yau Asabar ne ‘yan Najeriya za su tantance wanda zai zama shugabansu na tsawon shekaru hudu masu zuwa. Hukumar…
‘Yan Sanda Sun Hana Zirga-Zirgar Ababen Hawa A Jihar Kwara Usman Lawal Saulawa Feb 25, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa Rundunar ‘yan sandan jihar Kwara ta sanar da hana zirga-zirgar ababen hawa a ranar Asabar a fadin jihar. A wata…
Sayen Kuri’a: Hukuma Ta Kama Naira Miliyan 32.4 A Legas Usman Lawal Saulawa Feb 25, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa Gabanin zaben shugaban kasa da na 'yan majalisar dokokin Najeriya a ranar 25 ga watan Fabrairu, jami'an Hukumar…
Code Of Conduct Bureau Zasu Sa Ido A Babban Zaben 2023 Usman Lawal Saulawa Feb 24, 2023 0 Hukumar Zabe ta Kasa Hukumar Code of Conduct Bureau (CCB) ta ce za ta gudanar da sa ido na musamman ga jami’an gwamnati, tare da taka…
Najeriya Ta Hada Kai Da Kungiyar Kasa Da Kasa Don Dawo Da Bakin Haure Na Sa Kai Usman Lawal Saulawa Feb 24, 2023 0 Najeriya Gwamnatin Najeriya tare da hadin gwiwar kungiyar kula da ‘yan ci-rani ta kasa da kasa (IOM) da Hukumar Tattalin…
Masu Amfani Da Wayar Salula A Najeriya Sun Kai Miliyan 222 – NCC Usman Lawal Saulawa Feb 12, 2023 0 Najeriya Hukumar Sadarwa ta Najeriya (NCC) ta ce adadin masu amfani da wayar salula ya kai miliyan Miliyan Ashirin da Biyu…
Hukumar NDLEA Ta Kama Wani Malamin Addini da Dalibi Kan Safarar Miyagun Kwayoyi… Usman Lawal Saulawa Feb 12, 2023 0 Najeriya Jami’an hukumar yaki da fataucin miyagun kwayoyi ta Najeriya, NDLEA, sun cafke wanda ya kafa kuma babban mai kula…