Browsing Category
Duniya
EU na neman farfado da dangantakar Latin Amurka Da Caribbean
Fiye da shugabanni 50 daga Tarayyar Turai, Latin Amurka da Caribbean za su gudanar da taronsu na farko cikin…
Shugaban Koriya ta Kudu Yoon a Ukraine don ganawa da Zelenskiy
Shugaban Koriya ta Kudu Yoon Suk Yeol yana ziyara a kasar Ukraine domin tattaunawa da shugaban kasar Volodymyr…
Gobarar Daji Ta Haddasa Kwashe Mutane A Spain
Gobarar dajin da ta tashi a tsibirin La Palma da ke Spain ta tilasta kwashe mutane akalla 500, kamar yadda hukumomi…
Koriya ta Arewa Ta Kare Harba Makami mai linzami tsakanin Nahiyoyi Da Ta Yi
Jakadan kasar Koriya ta Arewa na Majalisar Dinkin Duniya Kim Song ya shaidawa kwamitin sulhun cewa harba makami mai…
Kudu maso Gabashin Asiya Na Gudanar da Taron Tsaro na Shekara-shekara
Ministocin harkokin wajen kasashe goma sha biyu na taro a kasar Indonesia domin tattaunawa kan batun tsaro a yankin…
Falasdinu Ta Goyi Bayan Hanyar Sulhu Domin Magance Rikici Da Isra’ila
Jakadan Falasdinu a Najeriya, Abdullahp Shawesh ya ce kasarsa na goyon bayan matakin da kasashen biyu suka dauka na…
Jaruman Hollywood Sun Sanar Da Yajin Aikin Tarihi
Za a rufe masana'antar fina-finai da talabijin na Hollywood bayan da 'yan wasan kwaikwayo suka sanar da cewa za su…
Shugaban Ukraine Zelenskiy zai gana da shugabannin NATO
Shugaban kasar Ukraine Volodymyr Zelenskiy na shirin ganawa da shugabannin kungiyar tsaro ta NATO bayan da suka…
Koriya ta Arewa ta harba makami mai linzami gabanin taron Japan da Koriya ta Kudu
Koriya ta Arewa ta yi gwajin makami mai linzami tare da tsawon lokacinta na tashi sama a gabar tekun gabashinta,…
Ministocin ASIYA sun gana yayin da rikicin Myanmar ke kara tsananta
Ministocin harkokin waje na kungiyar kasashen kudu maso gabashin Asiya (ASEAN) na ganawa a wani taron ja da baya a…