Browsing Category
Duniya
Xi Jinping zai gana da Bill Gates a Birnin Beijing
Gidan talabijin na CCTV na kasar Sin ya ruwaito cewa, shugaban kasar Sin Xi Jinping zai gana da wanda ya kafa…
Amurka Da Farisa Suna Tattauna Hanyoyin Samar Da Zaman Lafiya
Amurka na tattaunawa da Iran domin zayyana matakan da za su iya takaita shirin nukiliyar Iran, da sakin wasu ‘yan…
Mexico Na Fuskantar “Tsananin” Zafi
Hukumomin Mexico sun bukaci mutane a duk fadin kasar da su yi taka tsantsan saboda yanayin zafi da ba a saba gani…
Mutane da dama ne suka nutse a hatsarin jirgin ruwa na bakin haure a kasar Girka
Akalla bakin haure 59 ne suka nutse a cikin ruwa da sanyin safiyar Laraba sannan kuma ana fargabar bacewar wasu…
Rasha Ta Kai Harin Makami mai linzami Da ya kashe mutane shida a Ukraine
Rundunar sojin Ukraine ta ce wasu makamai masu linzami na Rasha sun kai farmaki kan wasu gine-ginen fararen hula a…
An kama wani sojan Japan bayan Wani harbi
An kama wani sojan Japan mai shekaru 18 bayan da aka kashe mutane biyu tare da jikkata daya a wani harbi da aka yi…
Rasha Ta Tura Wa Kasar Belarus makaman Nukiliya
Shugaban kasar Belarus Alexander Lukashenko ya ce kasarsa ta fara karbar makaman kare dangi na Rasha wadanda wasu…
An Kashe Mutane Tara A Sabon Tashe-tashen hankula A Jihar Manipur ta Indiya
Akalla mutane tara ne aka kashe a jihar Manipur da ke arewa maso gabashin Indiya a daren ranar Talata a wani…
Firayim Ministan New Zealand Zai Ziyarci Kasar Sin
Firayim Ministan New Zealand Chris Hipkins ya ce zai ziyarci kasar Sin a karshen wannan wata a wajen shugaban…
Ostiraliya: Mutane 10 ne suka mutu a hatsarin motar bus a bikin aure
Akalla mutane 10 ne suka mutu yayin da 25 suka samu raunuka bayan wata motar bas da aka yi haya dauke da bakin…