Browsing Category
Duniya
Ministocin harkokin wajen Saudiyya da Iran za su gana a Wannan watan Ramadan
Ministan harkokin wajen Saudiyya, Yarima Faisal bin Farhan Al Saud da takwaransa na Iran, Hossein Amirabdollahian,…
Taron Ibero-Amurka Ya Tattauna Rikici Game Da Al’umar Haiti
Shugabannin da suka halarci taron kolin Ibero-Amurka a Jamhuriyar Dominican sun tattauna kan bukatar magance…
Syria Ta Yi Allah Wadai Da Hare-Haren Da Amurka Ke Kai Wa Yankin ta
Ma'aikatar harkokin wajen Syria ta yi Allah wadai da hare-haren da Amurka ke kai wa kan kasarta, tana mai cewa…
Spaniya: Daruruwa Ne Suka Rasa Matsugunansu Sakamakon gobarar Daji
Kimanin mazauna yankin 1,500 ne aka tilastawa barin gidajensu yayin da gobarar daji ta farko a Spain ta fara…
Yaƙin Yukren: Saura Kiris A Kawo Karshen Yaki A Bakhmut
Yakin Bakhmut, daya daga cikin birnin Ukrain wanda Rasha ta kwashe watanni tana kokarin kamawa, "yana samun…
Amurka Ta Ce Ba Ta Da Wata Barazana Ga Sin Na Mamaye Taiwan
Amurka ba ta ganin barazanar da Sin da Za ta yi na mamaye Taiwan amma a shirye take ta kare tsibirin mai cin gashin…
A naZanga-Zangar Adawa Da Dokar Fansho A Kasar Faransa
An kawo cikas ga ayyukan jiragen kasa tare da rufe wasu makarantu yayin da sharar ta cika a kan titunan Faransa a…
Afganistan: Ostiraliya Ta Kama Wani Tsohon Soja Da Laifin Yaki
Hukumomin Ostireliya sun kama wani tsohon soja bisa zargin kashe wani farar hular Afganistan yayin da aka tura shi…
Colombia Ta Dakatar Da Tsagaita Wuta Tare Da Kungiyar Masu Laifukan AGC
Shugaban Colombia Gustavo Petro ya ba da umarnin dakatar da shirin tsagaita wuta da kungiyar Clan del Golfo da aka…
Har yanzu Ukraine Na Iya Bai Wa Dakaru Kayan Abinci Da Albarusai A Bakhmut
Dakarun Ukraine da ke wajen birnin Bakhmut da ke gabashin kasar da aka yi wa luguden wuta, suna gudanar da aikin…