Browsing Category
Najeriya
Shugaba Tinubu Ya Ziyarci Iyalan Marigayi Gwamna Akeredolu
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya kai ziyarar ta'aziyya ga iyalan marigayi gwamnan jihar Ondo, Rotimi…
Majalisar Dattawan Najeriya Ta Nemi Karin Daukar ‘Yan Sanda Domin Yaki Da Satar…
Majalisar Dattawa ta yi kira da a dauki karin jami’an ‘Yan Sanda don daukaka karfin jami’an tsaro, don yaki da…
Babu Asarar Aiki Daga Gyaran Gwamnati – Minista
Ministan yada labarai da wayar da kan jama’a na Najeriya Mohammed Idris, ya ce aiwatar da rahoton Oronsaye, wanda…
NLC Ta Dakatar Da Zanga-Zanga A Fadin Kasar
Hakan na kunshe ne a cikin sanarwar da ta fitar a karshen taronta na majalisar zartarwa ta kasa da ta gudanar a…
Shugaba Tinubu Ya Amince Da Shirin Bayar Da Aikin Yi
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya bayyana goyon bayansa ga shirin nan na samar da aikin yi ga ‘yan kasashen…
NLC Ta Gabatar Da Bukatun Masu Zanga-Zanga Ga Majalisar Wakilai
Masu Zanga-Zanga karkashin jagorancin Kungiyar Kwadago ta Najeriya NLC, sun mamaye harabar Majalisar Dokokin Kasar…
Sojojin Najeriya Sun Karbi Lambar Yabo Ta Majalisar Dinkin Duniya
Dakarun Sojojin Tsaro na Base Defence (NBDC 1) da Babban Jami’insu, Kanar Esidiong Nkereuwem da aka tura zuwa…
Hadin Kan Sojoji: Najeriya Ta Kara Karfafa Dangantaka Da Amurka
Babban Sakataren Ma’aikatar Tsaron Kasar Ibrahim Kana ya bayyana cewa, gwamnatin tarayyar Najeriya za ta ci gaba da…
Ginin Hanyoyi: Majalisar Zartarwa Ta Tarayya Ta Amince Da Naira Tiriliyan 1
Majalisar Zartaswa ta Tarayya ta amince da kwangilar kusan Naira Tiriliyan 1 don gina kashin farko na hanyoyin ruwa…