Browsing Category
Najeriya
Tsohon Shugaban Kasa Jonathan Ya Mika Gaisuwar Kirsimeti
Tsohon shugaban kasa Goodluck Ebele Jonathan ya mika gaisuwar Kirsimeti ga ’yan Najeriya, inda ya bukace su da su…
Mu Hade Kai Domin Yakar Makiya – Babban Hafsan Sojin Najeriya
A yayin da ‘yan Najeriya ke halartar bukukuwan Kirsimeti da na sabuwar shekara a duniya, babban hafsan sojin…
Rundunar Sojin Najeriya: Minista Ya Taya Sabbin Jami’an Da Aka Kara Ma Girma Murna
Karamin Ministan Tsaro, Dakta Muhammed Bello Matawalle, ya mika sakon taya murna ga manyan hafsoshin da aka yi wa…
Kwamitin Majalisar Wakilai Ya Yaba Wa Hukumar JAMB Kan Gaskiya
Kwamitin majalisar wakilai mai kula da ilimin bai daya ya yabawa hukumar shirya jarabawar shiga makarantun gaba da…
Ministan Yada Labarai Ya Yi Kira Ga Kishin Kasa Da Haɗin Kai Da Sojoji
Ministan yada labarai da wayar da kan jama’a na Najeriya, Mohammed Idris, ya yi kira ga kishin kasa, zama ‘yan…
Najeriya Ta Samar Da Dala Biliyan 15 A Wajen Zuba Jari Kai Tsaye Daga Kasashen…
Ministan yada labarai da wayar da kan jama’a na Najeriya, Mohammed Idris, ya ce shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya…
Bikin Kirsimeti: Shugaba Tinubu Ya Sanar Da Rage Farashin Sufurin Mota
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya sanar da rage kashi 50 cikin 100 na farashin sufurin jama’a a manyan motocin safa na…
Ministan Yada Labarai Ya Bukaci VON Da Ta Inganta Labaran Najeriya Da Kyau
Ministan yada labarai da wayar da kan jama'a na Najeriya Mohammed Idris, ya bukaci mahukuntan gidan radiyon Muryar…
Hukumar Kula Da Shige Da Fice Ta Kasa Ta Yaye Sabbin Jami’ai 146
A ranar litinin 18 ga watan Disamba ne Hukumar Kula da Shige da Fice ta Kasa ta yaye sabbin jami'an ta guda 146 a…
Najeriya Ta Kulla Yarjejeniyoyin Kasashen Biyu Da Jamhuriyar Czech
Gwamnatin Najeriya ta rattaba hannu kan yarjeniyoyi da Jamhuriyar Czech don samar da kudade, ba da damar gudanar da…