Browsing Category
Najeriya
Hukumar NYSC Ta Musanta Biyan Kudin Fansa Ga ‘Yan Kungiyar Da Aka Yi Garkuwa Da Su
Hukumar Kula da Masu yi wa Kasa Hidima ta Jasa (NYSC), ta karyata labaran da ake yadawa a cikin jama’a cewa…
NGF Ta Bada Gudunmawar N200m Ga Iyalan Akasin Jiragen Sama Na Kaduna
Kungiyar Gwamnonin Najeriya (NGF) ta bayar da gudummawar Naira miliyan 200 ga iyalan wadanda harin da jirgin yaki…
Gwamna Zulum Ya Kaddamar Da Ayyukan Gina Titin N10.9b
Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum, ya kaddamar da aikin gina tituna guda uku (3) da kudinsu ya haura N10.9b…
Kwamitin Wakilai Ta Ba NASENI Aiyukan Tsaro Da Binciken Aikin Noma
Kwamitin Majalisar Wakilai ta Hukumar Kula da Kamfanonin Kimiyya da Ababen More Rayuwa(NASENI), ta dora wa hukumar…
Hanyoyin Sayayya Suna Haɓaka Cin Hanci Da Rashawa A Cikin Ma’aikatun…
Majalisar Wakilai ta alakanta cin hanci da rashawa a ma'aikatun gwamnati da hanyoyin sayo kayayyaki.
Shugaban…
Kasafin Kudi 2024: Kakakin Majalisa Ya Jagoranci Taron Jama’a
Domin zurfafa tsarin mulkin dimokaradiyya da kuma karfafa gudanar da harkokin kudi na gwamnati, Kakakin Majalisar…
Kwamitin Majalisar Yayi Alkawarin Farfado Da FERMA Domin Bukatun ‘Yan Najeriya
Kwamitin majalisar wakilai mai kula da tituna ta tarayya (FERMA) ya yi alkawarin sake farfado da hukumar domin…
COP28: Ministan Sufuri Ya Yi Alƙawarin Hukunce-Hukunce Kan Haɓakar Iskar Gas
Ministan Sufuri Sa’idu Alkali ya bayyana kudurin Najeriya na tunkarar matsalar hayaki mai gurbata muhalli da ke…
Hadaddiyar Daular Larabawa Zata Samar Da Tashoshin Jin Dadin Jama’a A Fadin…
Gwamnatin Najeriya ta samu goyon bayan kasar Hadaddiyar Daular Larabawa (UAE) domin kafa cibiyoyin bayar da agaji a…
Shugaban EFCC Ya Sha Alwashin Maida Hankali Kan Yaki Da Cin Hanci Da Rashawa
Shugaban Hukumar Yaki da Yiwa Tattalin Arzikin Kasa Ta’annati, EFCC, Mista Ola Olukoyede, ya yi alkawarin sake…