Browsing Category
Najeriya
‘Yan Sanda Suna Neman Ingantaccen Haɗin Kai Tsakanin Hukumomin Tsaro
Kwamishinan ‘Yan Sandan Jihar Bauchi, Mista Auwal Muhammad ya yi kira da a samar da ingantaccen hadin kai a…
Gwamnatin Najeriya Ta Karbi ‘Yan Kasa 161 Daga Kasar Libya
Gwamnatin Najeriya tare da hadin gwiwar Hukumar Kula da ‘Yan Gudun Hijira ta Duniya IOM da sauran masu ruwa da…
Yaki Da Shaye-shayen Miyagun Kwayoyi: NDLEA Ta Haɗa Kai Da Manyan Makarantu
Kwamandan hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA, reshen jihar Kwara dake arewa ta tsakiya,…
An Rantsar Da Ministocin Najeriya Da Mukaminsu A Fadar Shugaban Kasa
A yanzu haka ana ci gaba da rantsar da Ministoci 45 da shugaba Bola Ahmed Tinubu ya nada a dakin taro na fadar…
Shugaba Tinubu Ya Amince Da Canje-Canjen Ma’aikatun Ministoci
Shugaban Kasa Bola Tinubu ya amince da wasu kananan sauye-sauye a cikin mukaman da aka baiwa wasu Ministoci da aka…
Gwamnatin Najeriya Zata Biya Bashin $3.4bn Na IMF A shekarar 2027
Ana sa ran Gwamnatin Shugaba Bola Tinubu a yanzu zata biya dala biliyan 3.4 na asusun lamuni na duniya IMF a…
Ku Yi Hattara Da ‘Yan Siyasa – Shugaban NUJ Ya Fadawa ‘Yan…
An bukaci ‘yan jarida a jihar Kogi da su yi taka-tsan-tsan da ‘yan siyasa a daidai lokacin da jihar ke shirin…
‘Yan Sanda Da ‘Yan Jarida Sun Hada Kai Domin Yaki Da Laifuka A Jihar…
’Yan jarida a Jihar Ebonyi, a karkashin inuwar Kungiyar ‘Yan Jarida ta ‘Correspondents’ Chapel of Nigeria Union of…
Ranar Jinkai: UNFPA Ta Yi Alkawarin Taimakawa Mata Da Yan Mata A Jihar Zamfara
Hukumar Kula da Yawan Al’umma ta Majalisar Dinkin Duniya (UNFPA) ta jaddada kudirinta na tallafa wa mata da ‘yan…
Hukumar FRSC Ta Shirya Aiki Na Musamman Tare Da Jama’an Kasa
Hukumar Kiyaye Haddura ta Kasa (FRSC) ta ce za ta kara kaimi ta hanyar shirya wani aiki mai taken “Nuna Shiri” don…