Browsing Category
Najeriya
Majalisar Dattawa Ta Bada Shawarar Kafa Hukumar Raya Bitumen
Majalisar Dattawan Najeriya ta ba da shawarar kafa Hukumar Raya Bitumen don aiwatar da aikin hako bitumen a…
Majalisar Dattawa Ta Nemi Dakatar Da Tayar Da Mitar Lantarki Na TCN
Majalisar Dattawan Najeriya ta bukaci Gwamnatin Tarayya da ta gaggauta dakatar da Kamfanin Transmission na Najeriya…
Yan Majalisu Zasu Bincika Cikakkun Abubuwan Da Suka Jawo Gurbatan Man Fetur
Majalisar Wakilai ta kuduri aniyar gudanar da bincike kan abubuwan da suka faru na gurbacewar man jiragen sama,…
Tallafi: Ma’aikatan Sadarwa Na Neman Wa Gwamnan Bayelsa Tallafi
Kungiyar Ma’aikatan Jihar Bayelsa (NBP) ta kaddamar da goyon bayan Gwamnan Jihar, Sanata Douye Diri a kokarin rage…
Majalisar Wakilai Zata Dakatar Da Niyar Karin Kudin Wutar Lantarki
Majalisar wakilai ta bukaci Hukumar Kula da Wutar Lantarki ta Kasa NERC da kada ta amince da karin kudin wutar…
Rashin Tsaro: Kungiyar ASIS Ta Kudu A hamadar saharar Afirka Zata Gudanar Da Taro…
Babban Birnin Tarayyar Najeriya (FCT) na shirin karbar kwararrun jami'an tsaro daga sassan duniya don halartar…
Kotu Ta Bawa Nnamdi Kanu Damar Samun Kulawar likita Da Wasu Bayanai
Wata Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja a Najeriya, ta bai wa Shugaban Masu Fafutukar Kafa Kasar Biafra, IPOB, Nnamdi…
Gwamna Ya Yabawa Kokarin Sojoji Kan Kawo Karshen Rikicin Jihar Filato
Gwamnan jihar Filato, Caleb Mutfwang ya yabawa sojoji kan yadda suka yi gaggawar shiga rikicin da ya barke a…
Shugaban NYSC Ya Bukaci Mambobin Corps Da Su Karbi Inda Aka Tura Su Cikin Imani
Babban Darakta Janar na Hukumar Kula da Matasa ta Kasa Birgediya Janar Yusha’u Ahmed ya bukaci ‘yan kungiyar da su…
Mai Bada Shawarar Kafafen Yada Labarai Ya Shirya Don Horar da ‘Yan Jaridun…
Ƙungiya Mai Zaman Kanta, Media Foundation for West Africa, (MFWA) tare da haɗin gwiwar Co-Develop, na fara shirin…