Browsing Category
Najeriya
Shugabannin Afirka Sun Sake Jaddada Aniyarsu Ta Hada Kai
Shugabannin kasashen Afirka da na gwamnatocin sun bayyana aniyarsu ta ciyar da hadin kai da ci gaba da hadin gwiwa…
An Bukaci Matasan Najeriya Da Su Dage Domin Samun Nagartacciyar Kasa
Jakadan Majalisar Dinkin Duniya, da Sakatare Janar na Majalisar Matasan Najeriya, Dr. Raymond Edoh, ya shawarci…
Shugaba Tinubu Na Magance Matsalar Rashin Tsaro Da Talauci: VP Shettima
Mataimakin Shugaban Najeriya, Kashim Shettima, ya ce a makonni masu zuwa gwamnatin shugaba Tinubu za ta kaddamar da…
DG Na VON Ya Bukaci Makarantu Da Su Raya Halaye Da Digitization
Darakta-Janar na Muryar Najeriya, Mista Osita Okechukwu, ya bi sahun masu ruwa da tsaki don ba wa makarantu shawara…
Najeriya Ka Karbi ‘Yan Kasa Da Aka Kora Daga Kasar Italiya
Gwamnatin Najeriya ta karbi bakin haure goma sha uku da hukumar EU FRONTEX, Border and Coast Guard ta kora daga…
Hajj 2023: Jihar Kwara Ta Dawo Da Alhazai 1,600, Mutum Daya Ya Rasu
Alhazai dubu daya da dari shida (1,600) ne daga jihar Kwara dake arewa ta tsakiya Najeriya da suka gudanar da aikin…
Taron AU: Shugaban Najeriya Ya Sake Tabbatar Da Hadin Kan Afirka
Shugaba Bola Tinubu a ranar Lahadin da ta gabata a birnin Nairobi na kasar Kenya ya tabbatar da hadin kan Afirka da…
Gwamna Otu Yayi Alkawarin Gyara Wurin Shakatawa Na Obudu
Gwamnan Jihar Kuros Riba da ke kudancin Najeriya, Sanata Bassey Otu, ya yi alkawarin sake mayar da hankali kan zuba…
Sojojin Najeriya Sun Bayyana Ingantaccen Horo A Matsayin Tushen Kwarewa
Rundunar Sojin Najeriya ta bayyana ci gaba da samun horo mai ma’ana a matsayin ginshikin kwarewar aikin soja da ake…
PTAD Ta Yi Alƙawarin Shigar da Yan Fansho Masu Cancanta a Tsarin ‘Ina…
Sakatariyar zartarwa ta hukumar kula da tsarin fansho ta PTAD, Dakta Chioma Ejikeme, ta tabbatar da cewa duk masu…