Browsing Category
Najeriya
Hukumar Alhazai ta Ghana ta nemi hadin Gwiwa Da Najeriya
Hukumar Alhazai ta Ghana ta nemi hadin gwiwa da Hukumar Alhazai ta Najeriya (NAHCON) domin kara dankon zumunci a…
Hukumar INEC Ta Gudanar Da Bitar Bayan Zabe Domin Inganta Zabe
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) reshen jihar Oyo da wasu manyan ma’aikatan wucin gadi a babban zaben da…
Zargin Damfarar N261m: EFCC Ta Gurfanar Da Mataimakin Akanta Janar Na Katsina
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Najeriya, EFCC, ta gurfanar da Mataimakin Akanta Janar na Jihar Katsina,…
Wakiliyar Majalisar Dinkin Duniya Ta Kai Ziyara Ga Gwamnatin Jihar Borno
Mai fafutukar ilimi kuma wadda ta lashe kyautar zaman lafiya ta Nobel a shekarar 2014, Malala Yousafzai ta yabawa…
‘Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Limamin Cocin Katolika Da Wasu Mutane Uku A Jihar…
Wasu ‘yan bindiga sun yi garkuwa da limamin cocin Katolika na Diocese Abakaliki, Rabaran Joseph Azubuike tare da…
Maputo Protocol: Hukumar Kare Hakkin Dan-Adam Ta Bada Tabbacin Kare Hakkin Mata
Hukumar Kula da Kare Hakkin Bil’adama ta kasa NHRC ta bayyana kudurinta na tabbatar da ka’idojin da aka tanada a…
Gwamna Kwara Ya Gabatar Da Kudiri Biyu Ga Majalisar Dokokin Jihar
Gwamna AbdulRahman AbdulRazaq na Jihar Kwara ya mika wa Majalisar Dokokin Jihar Dokoki biyu na Zartaswa don…
Gwamnan Jihar Kano Ya Nemi Taimakon TETFUND Ga Jami’o’in Jihar
Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Yusuf ya bukaci karin kudade ga jami’o’in jihar domin inganta yanayin koyo.…
Public Service International Ta Bukaci Gwamnatoci Su Magance Rashin Daidaiton…
An yi kira ga gwamnatoci a fadin duniya da su mai da harkokin jin dadin jama’a a matsayin samar da hidima ga jama’a…
Majalisar Wakilai Ta Fadawa Hukuma Kada Ta Kara Kudin Jami’o’in Tarayya
Majalisar Wakilai ta bukaci Hukumar Kula da Jami’o’i ta Kasa NUC, da ta gaggauta dakatar da aiwatar da karin…