Browsing Category
Najeriya
Shugaban Najeriya Zai Zama Sabon Shugaban Kungiyar ECOWAS
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu, zai zama sabon shugaban Kungiyar Raya Tattalin Arzikin Kasashen Yammacin…
ICPC Ta Mayar Da Martani Kan Rahotannin da ke tuhumar shugaba Tinubu da…
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa da Sauran Laifuka Masu Alaka (ICPC), ta yi watsi da wani rahoto da ke cewa…
VON Tayi Nasara A Rukunin Rediyo A Kyautar ‘ReportHer’
Muryar Najeriya (VON) ta zama zakara a rukunin Rediyo a karon farko na lambar yabo ta ReportHer.
Taron wanda ya…
Ilimi Yana Da Muhimmanci A Sanin Karfin Mata Da Yara – UNFPA
Asusun kula da yawan al’umma na Majalisar Dinkin Duniya (UNFPA) ya jaddada muhimmancin ilimi wajen sakin karfin…
Kungiyar Addini A Gidan Yari Ta Koka Kan Yawan Laifuka A Jihar Nasarawa
Wata kungiyar addini da aka fi sani da Prison Fellowship Nigeria ta bayyana cewa yawaitar aikata laifuka a jihar…
Ma’aikata Zata Haɗa Hannu Da Hukumar Kwastam Na Nijeriya Kan Lokacin Karbar…
Ma’aikatar sufuri ta Najeriya za ta hada kai da hukumar kwastam ta Najeriya wajen karbar kaya akan lokaci da isar…
Jihar Kogi Ta Fara Gyaran Rukunin Majalisar
Gwamnatin jihar ta bayar da kwangilar gyaran rukunin majalissar Kogi a hukumance tare da daukar nauyin dan…
Bidiyon Cin Hancin Dala: Kotu Ta Dakatar Da Gayyatar Tsohon Gwamnan Jihar Kano
Wata babbar kotun tarayya da ke zamanta a Kano ta haramta wa Hukumar Korafe-korafen Jama’a da Yaki da Cin Hanci da…
Kungiya mai zaman kanta ta kaddamar da bikin kwakwa a garin Badagry, ta shuka iri…
Wata kungiya mai zaman kanta, African Coconut Heritage Initiative (AGUNKEFEST) ta kaddamar da bikin kwakwa tare da…
Za Mu Gyara Tattalin Arzikin Nijeriya – Shugaba Tinubu
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu GCFR, ya tabbatar wa masana’antu da samar da hidima cewa za a sake yin…