Browsing Category
Harkokin Noma
Noma: Masu Ruwa Da Tsaki Sun Nuna Muhimmancin Sashen Kula Da Dabbobi
Masu ruwa da tsaki a harkar noma sun yi nuni da cewa jami’an fadada aikin gona, da likitocin dabbobi, da kwararrun…
Najeriya Na Ci Gaba Da Zama Cibiyar Zuba Jari Domin Kasuwancin Harkokin Noma…
Mataimakin shugaban Najeriya, Kashim Shettima, ya ce Najeriya ta kasance wuri mafi kyau wajen zuba jari da kadada…
Gwamnati Zata Haɓaka Tsaron Abinci Ta Hanyar Fasaha
A wani yunkuri na karfafa samar da abinci a kasar, gwamnatin tarayyar Najeriya ta bayyana cewa tana hada kai da…
Hukuma Ta Sha Alwashin Bude Abubuwan Da Za Su Iya Bunkasa Fannin Kiwo
Sakataren Ma’aikatar Aikin Gona da Raya Karkara na gwamnatin tarayyar Najeriya Lawan Kolo Geidam ya jaddada kudirin…
FCTA Ta Yaba Aikin SAPZ Domin Farfaɗo Da Sashin Kiwon Dabbobi
Hukumar da ke kula da babban birnin tarayyar Najeriya FCTA, ta yaba da shirin na musamman na Agro Industrial Zones,…
Najeriya Ta Kaddamar Da Ayyukan Noma Na Matasa
Kungiyar tuntuba kan binciken noma na kasa da kasa, CGIAR, tare da hadin gwiwar Cibiyar Noma ta Kasa da Kasa, IITA,…
Kungiyar Ci Gaban Iri Domin Kafa Karin ofisoshi
Kungiyar ‘yan kasuwa da ci gaban iri ta Najeriya SEEDAN, ta ce za ta kafa ofishi mai dauke da kayayyakin aiki a…
Borno, Adamawa, Yobe Sun Shirya Noman Rani
Gwamnatocin jihohin Borno, Adamawa, da Yobe sun fara shirye-shiryen noman Rani domin bunkasa noman abinci.…
Manoman Cocoa A Kogin C’River Sun Nuna Rashin Wakilci A Kwamitin Rabawa
Manoman Cocoa a jihar Kuros Riba da ke Kudu-maso-Kudu a Najeriya sun yi wa sabon kwamitin rabon koko da gwamnatin…
Gwamnati Ta Shirya Tallafin Kashi 50% Ga Manoman Alkama – Minista
Ministan noma Abubakar Kyari ya ce gwamnatin tarayya na bayar da tallafin kashi 50 cikin 100 ga manoman alkama a…