Sama Da ‘Yan Takara 260,000 Suka Zana Jarrabawar Mock Ta 2024 –… Usman Lawal Saulawa Mar 7, 2024 Najeriya Babban Jami’in Hukumar Shirya Jarrabawar Shiga Jami’a (JAMB), Farfesa Ishaq Oloyede, ya ce akalla ‘yan takara…
NAWOJ Tana Neman Haɗin Gwiwar Kungiyoyin Sa-Kai Don Haɓaka Zaman Lafiya Da Tsaro Usman Lawal Saulawa Mar 7, 2024 Najeriya Kungiyar Mata ‘Yan Jarida ta Najeriya (NAWOJ), reshen Jihar Kaduna na neman hadin gwiwa da kungiyoyi masu zaman…
Majalisar Dattawa Ta Mika Kudiri Kan Rashin Tsaro Zuwa Fadar Shugaban Kasa Usman Lawal Saulawa Mar 7, 2024 Fitattun Labarai Majalisar Dattawan Najeriya ta kuduri aniyar yin watsi da duk wasu kudirori kan kashe-kashen da ake yi a fadin…
NHRC Tana Neman Ƙaƙƙarfan Matakai Kan Tauye Haƙƙin Yara Usman Lawal Saulawa Mar 7, 2024 Najeriya Hukumar Kare Hakkin Dan Adam ta kasa NHRC ta bayyana damuwarta kan yadda ake samun karuwar take hakkin yara a…
Kyautar Jagoranci: Shugaba Tinubu Ya Daukaka Nagartar Cif Awolowo Usman Lawal Saulawa Mar 7, 2024 Uncategorized Shugaba Bola Tinubu ya yaba da kyawawan halaye na Firimiyan farko na yankin Yamma, Cif Obafemi Awolowo, yana mai…
Rashin Tsaro: ‘Yan Sanda Sun Kama Wasu Mutane 254 Masu Laifuka Cikin Kwanaki… Usman Lawal Saulawa Mar 7, 2024 Najeriya Rundunar ‘Yan Sandan Najeriya ta ce ta kama mutane 92 da ake zargi da yin fashi da makami, da kuma masu garkuwa da…
Gwamnatin Najeriya Ta Nanata Aniyar Taimakawa Cibiyar Kula Da Ma’adanai Usman Lawal Saulawa Mar 5, 2024 Najeriya Gwamnatin Najeriya ta jaddada kudirinta na bayar da goyon bayan da suka dace don kafa Cibiyar Kula da Ma'adanai ta…
Minista Ya Bayyana Dabaru Don Haɓaka Ayyukan Daliban ‘Yan Sanda Usman Lawal Saulawa Mar 5, 2024 Najeriya Ministan Harkokin ‘Yan Sanda, Sanata Ibrahim Gaidam, ya bayyana dabarun da ya kamata a bi don inganta kwazon…
Musawa Ta Sake Yin Alƙawarin Farfaɗo Da Gidajen Tarihi Na Nijeriya Usman Lawal Saulawa Mar 5, 2024 Fitattun Labarai Ministar Fasaha, Al'adu da Tattalin Arziki na Najeriya Hannatu Musawa, ta ce Najeriya ta himmatu wajen farfado da…
Najeriya Ta Kasance Kasa Mai Kyau Don Neman Lithium – Alake Usman Lawal Saulawa Mar 5, 2024 Najeriya Ministan Bunkasa Ma’adanai Dr Dele Alake, ya ce Najeriya ta kasance wuri mai kyau don hakar lithium da hakowa domin…