Shugaba Tinubu Ya Yabawa Kyautar Grammy Da Aka Bawa Fela Usman Lawal Saulawa Feb 3, 2026 Najeriya Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bayyana lambar yabo ta Grammy Lifetime Achievement Award da aka baiwa majagaban…
Kungiyar NUJ Ta Nasarawa Ta Yi Kira Kan Samar Da Da’a Da Kwarewa Tsakanin… Usman Lawal Saulawa Jan 30, 2026 Najeriya Kungiyar ‘Yan Jarida ta Najeriya reshen jihar Nasarawa ta yi kira ga ‘yan kungiyar da su rika nuna kwarewa sosai…
Anambra Ta Sake Tabbatar Da Haɗin Gwiwa Da NIPR Akan Da’ar Sadarwa Usman Lawal Saulawa Jan 30, 2026 Najeriya Gwamnatin jihar Anambra ta sake jaddada kudirinta na hada kai da Cibiyar Hulda da Jama’a ta Najeriya (NIPR) wajen…
Starmer Da Xi Sun Yi Kira Don Zurfafa Dangantaka Tsakanin Burtaniya Da Sin Usman Lawal Saulawa Jan 30, 2026 Duniya Shugabannin Birtaniyya da China a ranar Alhamis din nan sun yi kira da a samar da “cikakkar huldar abokantaka bisa…
Hukumar NISO Ta Yabawa Aikin Samar Da Wutar Lantarki Karfin Megawatt 350 Na NNPC Usman Lawal Saulawa Jan 30, 2026 Najeriya Hukuma Mai Sarrafa Tsarin Wuta Ta Najeriya (NISO) ta yabawa Kamfanin Man Fetur na Kasa (NNPC) bisa ci gaba da…
Minista Ya Bukaci Shugabannin Kafafan Yada Labarai Da Su Karfafa Hadin Kai Da… Usman Lawal Saulawa Jan 30, 2026 Fitattun Labarai Ministan Yada Labarai Da Wayar Da Kan Jama’a Mohammed Idris, ya bukaci Daraktoci da jami’an yada labarai na mazauna…
Gwamnatin Nasarawa Ta Bukaci Kamfanonin Hakar Ma’adanai Da Su Tallafawa Al’ummar… Usman Lawal Saulawa Jan 27, 2026 Najeriya Gwamnatin Jihar Nasarawa ta bada wani kalubale ga Kamfanonin Hakar Ma’adanai na kasashen waje da na sana’o’in hannu…
Shugaban Najeriya Ya Isa Kasar Turkiyya Domin Ziyarar Aiki Usman Lawal Saulawa Jan 27, 2026 Najeriya Shugaban Kasar Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya isa Ankara babban birnin kasar Turkiyya a ziyarar aiki da nufin…
Shugaban kasa Tinubu Ya Jajinta fitaccen Limamin Plateau Usman Lawal Saulawa Jan 17, 2026 Najeriya Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu, ya bayyana matukar alhininsa dangane da rasuwar Imam Abdullahi Abubakar, babban…
Shugaban Kasa Tinubu Ya Karrama Cif Bisi Akande Yayin Cika Shekaru 87 Usman Lawal Saulawa Jan 17, 2026 Najeriya Shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya jinjinawa babban jigo kuma Tsohon Shugaban Jam’iyyar APC na kasa Cif Bisi…