Browsing Category
Duniya
Kimanin ‘Yan Rohingya 569 Ne Suka Mutu A Teku A Shekarar 2023- UNHCR
Wasu ‘yan kabilar Rohingya 569 ne suka mutu ko kuma suka bace a cikin teku a bara, adadin da ya fi yawa tun…
An Gana wa Falasdinawa Azaba A Gaza- Majalisar Dinkin Duniya
Shugaban Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya fadawa kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya cewa: "Babu…
Guguwar Isha Ta Hana Tafiye-tafiye Da Ayyukan Wutar Lantarki A Ƙasar Ingila
An katse hanyar layin dogo na Biritaniya, an soke tashin jiragen sama kuma an bar dubban gidaje babu wutar lantarki…
Firayim Ministan Indiya Ya Bude Wajen Bautar Hindu A Masallacin Da Aka Kona
Firayim Ministan Indiya Narendra Modi ya kaddamar da wani katafaren haikali ga gunkin Hindu Ram a birnin Ayodhya.…
Sin: Zaftarewar Kasa Ta Binne Mutane 47 A Lardin Yunnan
Ana ci gaba da aikin ceto a lardin Yunnan mai tsaunuka na kudu maso yammacin kasar Sin bayan da aka binne akalla…
Netanyahu Ya Yi Watsi Da Yarjejeniyar Hamas Na Kawo Karshen Yakin Gaza
Firaministan Isra'ila Benjamin Netanyahu ya yi watsi da shawarar da Hamas ta gabatar na kawo karshen yakin da kuma…
Filipin Da Kanada Sun Rattaba Hannu Kan Yarjejeniyar Haɗin Gwiwar Tsaro
Kasashen Filipin da Kanada sun rattaba hannu kan yarjejeniyar hadin gwiwa kan harkokin tsaro, matakin da ministan…
Harin Da Isra’ila Ta Kai Damascus Ya Kashe Jami’an Tsaron Farisa
Wani harin makami mai linzami da Isra'ila ta kai kan Damascus babban birnin kasar Sham ya kashe wani jami'in kare…
Ireland Ta Kaddamar Da Kalubalantar Burtaniya Kan Dokar Afuwa
Kotun Kare Hakkokin Dan Adam ta Turai ta ce Ireland ta kaddamar da kalubalantar Birtaniyya kan sabuwar dokar da ta…
Gobara Ta Kashe Dalibai 13 A Dakin Karatu Na Kasar Sin
Wata gobara da ta tashi a wani dakin kwanan dalibai da ke tsakiyar China ta kashe dalibai 13 tare da raunata wani…