Browsing Category
Duniya
Shugaban kasar Maldives Zai Ziyarci Kasar Sin
A wata sanarwa da ma'aikatar harkokin wajen kasar Sin ta fitar ta ce, shugaban kasar Maldives, Mohamed Muizzu, zai…
Bangladesh Ta Shirya Zaben ‘Yan Majalisu A ranar 7 ga Janairu
Kasar Bangladesh za ta gudanar da zaben ‘yan majalisar dokoki a ranar 7 ga watan Janairu, kamar yadda hukumar zaben…
Ruwan Sama Mai Karfi: Ambaliyar Ruwa Kamar Da Bakin Kwarya A Birtaniya
Manyan koguna a fadin Birtaniya sun cika a ranar Juma'a sakamakon ruwan sama kamar da bakin kwarya, inda gwamnati…
Rasha Ta Kai Wa Yankin Yukrain Hari Da Makami Mai Linzami Da Ba Na Rasha Ba
Rasha ta kai hari a yankin Kharkiv na gabashin Yukrain da makamai masu linzami da ba na Rasha ba, in ji gwamnan…
Rikicin Yanki: Isra’ila Ta Kai Hare-Hare A Gaza
Rundunar sojin Isra'ila ta ce dakarunta sun kaddamar da hare-hare ta sama da kasa da kuma ta ruwa a kan wurare sama…
Indonesiya: Mutane 3 Ne Suka Mutu, 28 Suka Jikkata A Wani Hatsarin Jirgin Kasa
Akalla mutane uku ne suka mutu yayin da 28 suka jikkata bayan da wasu jiragen kasa guda biyu suka yi karo da juna a…
Isra’ila Ta Yi Gargadin Karin Hare-Hare A Kudancin Gaza
Ministan tsaron Isra'ila ya ce za a ci gaba da kai hare-hare a Kudancin Gaza, wadanda suka hada da harin bama-bamai…
Koriya Ta Arewa Ta Harba Makami Mai Linzami Zuwa Iyakar Kudu
Koriya ta Arewa ta harba makaman atilare sama da 200 a gabar tekun yammacin ta, zuwa tsibirin Yeonpyeong na Kudu,…
Amurka: Trump Ya Nemi Sanin Dalilan Cire Shi Daga Katin Zabe Na Maine
Donald Trump ya daukaka kara kan matakin da babban jami’in zaben Maine ya dauka na cire shi daga katin zabe a zaben…
Fashe-fashe Sun Fashe A Birnin Crimea Na Bangaren Rasha
An ji karar fashewar abubuwa masu karfi a wasu sassa na Kudu maso Yamma na Rasha da kuma Crimea cikin dare.…