Browsing Category
Duniya
Gaza: An Kashe Mutane 70 A Harin Da Isra’ila Ta Kai kan Sansanin ‘Yan…
Akalla Falasdinawa 70 ne aka kashe a wani hari ta sama da aka kai a sansanin ‘yan gudun hijira na Maghazi, wanda…
Isra’ila Ta Kara Kai Hare-Hare A Zirin Gaza Gabanin Kuri’ar Tsaro
Dakarun Isra'ila sun yi nuni da cewa suna kara fadada hare-harensu na kasa tare da wani sabon farmaki a tsakiyar…
Harin Bam a Ukraine: Rasha Ta Gargadi Amurka Kan Kwace Kadarorin Ta
Rasha ta yi gargadin cewa za ta mayar da martani mai karfi kan yunkurin da kasashen yammacin duniya ke yi na kwace…
Gaza: Amurka Ta Nuna Goyon Bayan Ta Ga kudurin Ba Da Agaji Na Majalisar Dinkin…
Amurka ta nuna goyon bayan ta ga sabon daftarin kudurin da Majalisar Dinkin Duniya ta yi kan taimakon jin kai ga…
Amurka: Jami’an ‘Yan Sanda Ba Su Da Laifi A Kisan Bakar Fata
Jami’an ‘yan sandan Amurka uku a jihar Washington ba a same su da laifuffukan da ake zarginsu da hannu a kisan wani…
Dangantaka: Manyan Jami’an Sojan Amurka Da Sin Sun Gana A Sirrance
Babban jami'in sojan Amurka ya yi wata ganawar sirri da takwaran shi na kasar Sin, in ji ma'aikatar tsaron kasar…
Jami’ar Prague: Dan Bindiga Ya Kashe Mutane Goma Sha Hudu
Wani dalibi dan kasar Czech mai shekaru 24 ya bindige mahaifinsa, sannan ya kashe mutane 14 tare da raunata wasu 25…
Karancin Tsabtataccen Ruwa Yana Da Mummunan Hadarin Ga Yara A Gaza – MDD
Karancin ruwa mai tsafta da tsaftar muhalli a cikin hare-haren bama-bamai da Isra'ila ke yi na haifar da babban…
Yakin Gaza: Malesiya Ta Haramta Wa Jiragen Ruwa Da Ke Dauke Da Tutar…
Malesiya ta haramtawa dukkanin jiragen dakon kaya masu dauke da tutar Isra'ila sauka a tashar jiragen ruwan ta a…
An Jawo Wadanda Girgizar Kasa Ta Sin Ta Rutsa Da Su
A cikin yanayi mai sanyi, masu aikin ceto sun ja hankalin wadanda girgizar kasa ta shafa a wani yanki mai nisa a…