Browsing Category
Duniya
Falasdinawan Da Aka Sako Sun Ba Da Labarin Yadda Aka Tsare Su A Gidajen Yarin…
Fursunonin Falasdinawan da aka sako daga gidajen yarin Isra'ila sun ce masu gadi sun aiwatar da cin zarafi da kuma…
‘Yan adawar Bangladesh Sun Lashi Takobin Ci Gaba Da Zanga-Zangar A Cikin…
Babbar jam'iyyar adawa ta Bangladesh ta ce a ranar Laraba za ta ci gaba da zanga-zangar nuna adawa da gwamnati duk…
Majalisar: Abbas Ya Nuna Damuwar Shi Kan Rashin Aikin Najeriya A Iraki
Kakakin majalisar wakilai Hon. Abbas Tajudeen, zai gana da Ministan Harkokin Waje, Ambasada Yusuf Tuggar, kan…
Badakalar Thalidomide: Ostiraliya Ta Ba Da Uzuri Na Ƙasa Ga Waɗanda Suka Tsira
Firayim Ministan Australia ya ba da uzuri na kasa ga wadanda suka tsira daga badakalar thalidomide da iyalansu.…
Indiya: An Kubutar Da Masu Hakar Ma’adinai 41 Daga Ramin Himalaya Da Ya…
Dukkan ma'aikatan gine-gine 41 da suka makale a wani rami da ya ruguje na tsawon kwanaki 17 a Arewacin Indiya, an…
Shugaban El Salvador Ya Bukaci A Bashi Hutun Aiki
Shugaban kasar Salvadora Nayib Bukele ya sanar da cewa zai nemi majalisar dokokin kasar a hukumance ta amince da…
Rasha Ta Gargadi Amurka Kan Shiga Dabuwar Yarjejeniyar Makamai
Idan har Amurka na fatan lashe gasar makamai na gaba to Washington ta yi kuskure, in ji wani babban jami'in…
Jamhuriyar Czech: Makarantu Da Ƙungiyoyi Sun Yi Zanga-zangar Adawa Da Matakan…
Dubban makarantun Czech sun rufe kofofin su a ranar Litinin kuma sun gudanar da wani yajin aikin kwana daya da ba…
Yakin Isra’ila Da Hamas: Kiraye-kirayen Tsagaita Bude Wuta
Masar, Qatar da Amurka suna matsa lamba don tsawaita wuta na kwanaki hudu.
Netanyahu, yayin da yake…
Koriya Ta Arewa Ta Lashi Takobin Kara ƙaddamar Da Tauraron Dan Adam
Koriya ta Arewa ta yi gargadi a ranar Litinin cewa za ta ci gaba da amfani da ‘yancin ta, ciki har da harba…