Browsing Category
Najeriya
Harin Jiragen Sama Na NAF Ya Kashe Wasu ‘Yan Ta’adda Kusa Da Tafkin…
Rundunar Sojin Saman Najeriya NAF ta ce ta samu nasarar fatattakar 'yan ta'addar Boko Haram/Islamic na Yammacin…
Gwamnatin Najeriya Da Kungiyoyin Kwadago Zasu Kafa Kwamitin Albashi
Gwamnatin Najeriya da Kungiyoyin Kwadago sun amince da kafa Kwamitin Mafi Karancin Albashi wanda za'a kaddamar a…
Gwamnatin Najeriya Da Kungiyar Kwadago Sun Amince Da Dakatar Da Yajin Aiki
Gwamnatin Najeriya da Kungiyoyin Kwadago (NLC, TUC) sun cimma matsayar hana yajin aikin da suka shirya yi a ranar 3…
Jihar Neja Ta Biya NECO Bashin Naira Miliyan 120
Gwamnatin Jihar Neja da ke yankin Arewa ta tsakiya ta Najeriya ta bayyana biyan naira miliyan 120 na bashin miliyan…
Uwargidan Shugaban Kasa Ta Bayyana Sabbin Fatan Alkhairi Ga Najeriya
Uwargidan shugaban Najeriya, Sanata Oluremi Tinubu, ta bayyana sabon fata ga Najeriya a lokacin hidimar cocin…
Shugaba Tinubu Ya Halarci Bikin Samun ‘Yancin Nijeriya Shekaru 63
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya halarci bikin cikar Nijeriya shekaru 63 da samun ‘yancin kai da aka gudanar a Abuja.…
Matsalar Tsaro Da Taurin Kan Matasa, Dole Ne A Magance Su: Gwamnan Jihar Kano
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya ce idan Nijeriya ta samu ‘yanci da kuma samun daukakar da ake bukata, dole…
Gwamnatin Najeriya Ta Nisanta Kanta Da Tattaunawar N50B Da Emefiele
A ranar Lahadin da ta gabata ne gwamnatin Najeriya ta nisanta kanta daga shirin neman amincewar N50B da tsohon…
Hukumar NDLEA Ta Kama Shugaban Dillalan Kwayoyi Da Wasu Da Ake Nema Ruwa A Jallo
Jami’an Hukumar Yaki da Fataucin Miyagun akwayoyi ta Najeriya, NDLEA, sun kama wani sarkin da ake nema ruwa a…
‘Yancin Kai: Miyetti Allah Ta Taya ‘Yan Najeriya Murnar Cika Shekaru…
Shugaban Kungiyar Masu Kiwon Shanu ta Najeriya, Miyetti Allah (MACBAN), shiyyar kudu maso gabas ta taya ‘yan…