Browsing Category
Afirka
DR Congo: ‘Yan tawayen M23 sun yi ikirarin kwace garin Goma
'Yan tawayen M23 sun ce sun karbe iko da birnin Goma da ke gabashin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Kwango.
Mazauna…
Shugaba Tinubu Ya Halarci Taron Makamashi Na Afirka A Tanzania
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya isa birnin Dar es Salaam na kasar Tanzaniya domin halartar taron makamashi na Afrika…
Sojojin Guatemala Da Na Salvadoran Sun Isa Haiti Don Gudanar Da Aiki
Rukunin fada na farko na sojoji da 'yan sandan soji daga Latin Amurka sun isa Port-au-Prince, don shiga tawagar…
Kasar Ivory Coast Dake Yammacin Afirka Ta Kori Sojojin Faransa
Sojojin Faransa sun taimaka wajen kare fararen hula a lokacin yakin basasa a Ivory Coast daga 2002 zuwa 2007.…
Chadi Ta Kada Kuri’a A Zaben ‘Yan Majalisar Dokoki
Al'ummar kasar Chadi sun kada kuri'a a ranar Lahadi a zaben 'yan majalisar dokoki da na yankin da zai kawo karshen…
Sudan Ta Kudu Na Fuskantar Matsalar ‘Yan Gudun Hijira, Da Cutar Kwalara Mai…
Sudan ta Kudu na fama da matsalar jin kai sau biyu, yayin da dubban 'yan gudun hijira ke tserewa rikici a Sudan,…
Gamayyar ‘Yan Adawar Chadi Sun Yi Kira Da A Kaurace Wa Zaben
Yayin da ake shirin gudanar da zabukan ‘yan majalisar dokoki da na kananan hukumomi a kasar Chadi a ranar 29 ga…
Kenya Ta Musanta Ikirarin Murabus Din ‘Yan Sanda A Haiti
Babban jami’in ‘yan sandan Kenya ya musanta rahotannin da ke cewa jami’an da ke aikin wanzar da zaman lafiya na…
Mataimakin shugaban kasar Ghana Bawumia Ya Amince Da Faduwa Zabe
Mataimakin shugaban kasar Ghana kuma dan takarar jam'iyya mai mulki, Mahamudu Bawumia, ya amince da shan kaye a…
Shugaban Burkina Faso Ya Nada Sabon Firaminista
Kwana guda bayan rusa gwamnati ba tare da wani bayani ba, gwamnatin mulkin sojan Burkina Faso ta nada Rimtalba Jean…