Browsing Category
Afirka
Kasashen Duniya Sun Bukaci ‘Yan Tawaye Su Janye Daga Goma
A lokacin da 'yan tawayen M23 suka kutsa cikin birnin Goma na kasar Kwango cikin wannan mako manyan kasashen duniya…
DRC: Majalisar Dinkin Duniya Ta Nuna Damuwa A Ci gaban ‘Yan Tawayen M23
Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana matukar damuwarta dangane da rahotannin 'yan tawayen M23 da dakarun Rwanda da ke…
Faransa ta mika sansanin soji a Chadi
Sojojin Faransa sun mika sansanin soji na karshe a Jamhuriyar Chadi, sansanin Kossei a N’Djamena watanni biyu bayan…
EU Za Ta Dage Wasu Takunkumi Akan Siriya
Ministan harkokin wajen Faransa ya ce an dage wasu takunkumin da Tarayyar Turai ta kakaba wa Syria.
…
‘Yan Tawaye Sun Shiga Cibiyar Goma ta Kongo
'Yan tawayen M23 na Kongo sun shiga tsakiyar birnin Goma da ke gabashin kasar a ranar Litinin kamar yadda shaidu…
DR Congo: ‘Yan tawayen M23 sun yi ikirarin kwace garin Goma
'Yan tawayen M23 sun ce sun karbe iko da birnin Goma da ke gabashin Jamhuriyar Dimokaradiyyar Kwango.
Mazauna…
Shugaba Tinubu Ya Halarci Taron Makamashi Na Afirka A Tanzania
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya isa birnin Dar es Salaam na kasar Tanzaniya domin halartar taron makamashi na Afrika…
Sojojin Guatemala Da Na Salvadoran Sun Isa Haiti Don Gudanar Da Aiki
Rukunin fada na farko na sojoji da 'yan sandan soji daga Latin Amurka sun isa Port-au-Prince, don shiga tawagar…
Kasar Ivory Coast Dake Yammacin Afirka Ta Kori Sojojin Faransa
Sojojin Faransa sun taimaka wajen kare fararen hula a lokacin yakin basasa a Ivory Coast daga 2002 zuwa 2007.…
Chadi Ta Kada Kuri’a A Zaben ‘Yan Majalisar Dokoki
Al'ummar kasar Chadi sun kada kuri'a a ranar Lahadi a zaben 'yan majalisar dokoki da na yankin da zai kawo karshen…