Browsing Category
Afirka
Yakin Sudan Ya Haifar Da Tamowa A Fadin Yankin – WFP
Hukumar samar da abinci ta Majalisar Dinkin Duniya ta yi gargadin cewa yakin da aka kwashe watanni 10 ana gwabzawa…
Papua New Guinea: An Kashe Sama Da 50 A Rikicin kabilanci
Akalla mutane 26 ne aka kashe a fadan kabilanci da ya barke a tsaunukan arewacin kasar Papua New Guinea a ranar…
Al’ummar Senegal Sun Yi Zanga-Zangar Adawa Da Dage Zaben Shugaban Kasa
'Yan kasar Senegal sun fito kan tituna domin nuna adawa da yiwuwar tsawaita wa'adin shugaba Macky Sall zuwa ranar 2…
Shugabannin Kasashen Afirka Sun Yi Allah-Wadai Da Harin Da Isra’ila Ke Kaiwa…
Shugabanni a taron kungiyar Tarayyar Afirka a Addis Ababa babban birnin kasar Habasha sun yi Allah wadai da…
Babbar Jam’iyyar Adawa Ta Afirka Ta Kudu Za Ta Samu Nasara Akan ANC
Dubban 'yan kasar Afirka ta Kudu ne suka hallara a babban birnin kasar domin nuna goyon bayan su ga babbar…
Masar: Masu Tseren Fanfalaki Dubu 10 Sun Hada Kai Domin Tallafa Wa Falasdinawa
Kimanin masu tseren fanfalaki dubu 10,000 ne suka halarci gasar gudun Fanfalaki na Gaza a birnin Alkahira.…
Masar, Turkiyya Sun Sabunta Alaka, Sun Yi kira Da A Tsagaita Wuta A Gaza
Shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Edrogan da shugaban Masar Abdel Fattah el-Sissi, sun hada kai a yau Laraba a…
Kenya Ta Koyar Da Kimiyya Ba Tsayawa Na Sa’o’i 50
Malamar kimiya ta Kenya, Rose Tata Wekesa, da alama ta karya tarihin duniya na darasin kimiyya mafi dadewa mara…
An Haramta Jinkirin Zaben Senegal
Matakin dage zabukan kasar na wannan wata a Senegal ya sabawa kundin tsarin mulkin kasar, kamar yadda babbar kotun…
An Nada Mace Ta Farko A Matsayin Ministar Tsaron Laberiya
Shugaban kasar Laberiya Joseph Boakai ya nada wata birgediya-janar mace , Geraldine George a matsayin ministar…