Browsing Category
Afirka
An Sake Kama Dan Gudun Hijirar Amurka Da Laifin Kisan Kai A Kenya
'Yan sandan Kenya sun sake kama wani da ake zargi da kisan kai da ya tsere daga hannun 'yan sanda, kamar yadda…
An Soke Zagon Kasa Yayin Da Wutar Lantarki Ta Afirka Ta Kudu Ke Kara…
Ministan Wutar Lantarki na Afirka ta Kudu Kgosientsho Ramokgopa ya yi watsi da ikirarin da ake yi na cewa zagon…
‘Yan Adawar Ghana Sun Ki Amincewa Da Yunkurin Sauya Ranar Zabe
John Mahama, shugaban jam'iyyar adawa ta National Democratic Congress na Ghana, yana nuna karimci yayin da yake…
Kenya: Mai Rike Da Kambun Gudun Fanfalaki Ya Mutu A Hatsarin Mota
Zakaran tseren gudun fanfalaki na maza, Kelvin Kiptum na Kenya, mai shekaru 24, ya mutu a wani hatsarin mota a…
Amurka Tayi Kira Da A Gudanar Da Bincike Kan Kashe-kashen Da Ake Zargi A Habasha
Amurka tayi kira da a gudanar da bincike kan kisan gillar da aka yi wa fararen hula a yankin Amhara na kasar…
Senegal: Rikici Ya Bazu Saboda Dage Zabe
Zanga-zangar adawa da dage zaben shugaban kasa a Senegal ta bazu a duk fadin kasar, inda aka ce mutum na farko ya…
Tuggar Ya Nemi Sulhu Domin Dawo Da Kasashen Da Suka Fita ECOWAS
Ministan Harkokin Kasashen Waje, Yusuf Tuggar Yace ya kamata ayi amfani da hanyar diflomasiyya da sulhu domin shawo…
Shugaban Afirka Ta Kudu Yayi Jawabin Shi Na Shekara-shekara
Shugaban kasar Afirka ta Kudu Cyril Ramaphosa ya gabatar da jawabin shi na shekara-shekara ta hanyar amfani da shi…
Ministocin Tsaron Amurka Da Na Kenya Sun Bayyana Muhimmancin Haɗin Kan Tsaro
Sakataren tsaron Amurka, Lloyd Austin, ya bayyana irin “muhimmin tsaro” kawancen Amurka da Kenya yayin da ya gana…
DRC: Dubban Mutane Ne Ke Gudun Hijira Yayin Da Fada Ya Tsananta A Goma
Dubban mutane ne ke kauracewa gidajensu a garuruwa da kauyukan da ke kewaye da Goma, yayin da ake ci gaba da gwabza…