Browsing Category
Afirka
Canje-canjen Kudin Afirka Ta Kudu Rand Ya Dan Canza Kadan
Rand na Afirka ta Kudu ya ɗan canza kaɗan da sanyin safiyar Laraba, gabanin shawarar kuɗin ruwa da Babban Bankin…
Babban Kanfanin Kiwon Kajin Afirka Ta Kudu Ya Murmure Bayan Cutar Murar Tsuntsaye
Kamfanin kiwon kaji mafi girma a Afirka ta Kudu Astral Foods ya bude sabon shafin zai dawo da riba a cikin rabin…
Italiya Ta Mayar Da Jirgin Saman Habasha Na Farko
Firayim Ministan Habasha ya ce jirgin farko da aka gina a Habasha a 1935 Italiya ta mayar da shi kasar.
…
Dubban Mutane Ne Suka Yi Gudun Hijira Yayin Da Sojojin Isra’ila Ke Ci Gaba A…
Yayin da rikici ke kara kamari a kudancin birnin Khan Yunus na Gaza, dubban Falasdinawa na ta kaura zuwa Rafah kusa…
‘Yan Kwana-Kwana Sun Kokarta kashe Gobarar Daji A Yankin Cape Wine Na Afirka Ta…
Jami'an kashe gobara a Afirka ta Kudu na kokarin kashe gobarar daji a yankin da ake samar da ruwan inabi na Cape…
Shugabannin kasashen Afirka Sun Isa Birnin Roma Domin Halartar Taron Kolin Italiya
Shugabanin kasashen Afirka da dama sun hallara a birnin Rome na kasar Italiya domin halartar taron kolin Italiya da…
Jiragen Sama Na Afirka Ta Kudu: Yana Komawa Balaguron Ƙasa
Jirgin saman Afirka ta Kudu - wanda ya taba zama katafaren sufurin jiragen sama na Afirka - ya dawo cikin…
Sakataren Amurka Ya Yaba Da Dangantaka Da Angola
Sakataren harkokin wajen Amurka Antony Blinken ya yaba da dangantakar dake tsakanin Amurka da Angola, yana mai cewa…
Shugaban ‘Yan Adawar Zimbabwe Nelson Chamisa Ya Fice Daga Jam’iyyar…
Sama da shekaru biyu kenan yana shugabancin jam'iyyar Citizens Coalition for Change, jagoran 'yan adawa Nelson…
Burtaniya Za Ta Mayar Wa Ghana Da Kayan Tarihi
Gidajen tarihi guda biyu na Birtaniyya suna mayar wa Ghana kayayyakin tarihi na zinari da azurfa a karkashin wani…